Connect with us

News

Illolin da rashin ilimin ya,ya Maza ke haifarwa a wannan lokacin

Published

on

Rashin ilimin Maza

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

 

Matsalolin da za, a fuskanta sakamakon karancin zuwan maza makarantun islamiyya.

Advertisement

Masu iya magana na cewa ilimi shine kashin bayan kowacce Al,umma domin kuwa da ilimi ne ake zamowa Wani abu, Kuma ilimi ne zaitaimaki mutum a duniya da lahira.

 

Advertisement

’Yan Bindiga Sun Kashe Mai Unguwa Da Wasu 2 A Filato

 

Advertisement

 

Amma saidai a wannan lokacin zakaga cewa Al,umma sunyiwa ilimi rukon sakainar Kashi musamman ilimin addini.musulunci

Advertisement

Amma wasu na ganin cewa ilimin Maza shine yazama babbar barazana a wannan lokacin domin sunfi mayar da hankali wajan kallon Kwallon kafa da kuma kasuwancin su na ya,u da kullum.

Domin basa duba ko Kuma daukar karattukan addinin musulunce da mahimmanci bari a wannan lokuta

Advertisement

Jaridar indaranka ta rawaito cewa amfi ganin mata a makarantun islamiyya musamman ma lokacin saukar al-kur, ani da kuma lokutan tarukan addini,Kuma bawai karancin mazan bane ya haifar da rashan zuwan nasu makaranta ba.a,a saidai rashin Mai,da hankali irin na mazan

 

Advertisement

Zakuga cewa Yaya mata sunfi bawa kowanne ilimi mahimmanci, domin akasari su Yaya Maza sunfi ganewa sufuta su nemi kudi shine mafutar,su

Akan wannan lamarin ne Jaridar indaranka ta tattauna da Wani babban malamin addinin musulunce dake jagorantar masallacin ma,hadul annwaru dake unguwar tudun Yola.
Yace Shi Neman ilimi addini a wajen musulmi wajibine Kuma bawai iya ilim addini ba Harma Dana zamani

Advertisement

Kuma ya Kara da cewa yawancin matsalolin dake faruwa a wannan zamani shine karancin ilimin addini ne musamman matsalolin mace mace aure dake faruwa a wannan lokuta

Malamin yaja hankalin ya,ya mata su Dunga duba na tsanake kafin suyi aure domin kuwa kada yarinya ta sake ta auri namijin da bashida addinin musulunci Koda kuwa iyayen ta ne zasu tsaba mata

Advertisement

Yayi kira ga iyaye akan su Dunga duba kan ya,yansu domin Basu ilimin daza,a amfana dashi Kuma yace shi ya,ya  Allah ne yake bawa mutumin da yaso domin Wani Allah bayama bashi haihuwar Kuma nauyi ne akan iyaye dasu sai Ido akan kowanne irin aiki. Na ya,ya yansu

 

Advertisement

 

Malamin yayi kira na musamman ga matasa wajen su fito su nemi ilimi domin shine zai cecesu a nan duniya da gobe kiyama

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending