Connect with us

News

Gishiri Da Yawa A Abinci Na Sanya Mutuwar Barin Jini —Masani

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

Wani kwararre a fannin lafiya, Dokta Ihuoma Eugene, ya gargadi ’yan Najeriya cewa sanya gishiri da yawa a abinci na haddasa mutuwar barin jiki da bugun zuciya.

Advertisement

 

Dokta Eugene, wanda jakada ne ga Asibitin FrieslandCampina da ke Jos, Jihar Filato, ya ce cika gishiri a abinci na kawo cutar olsa da da kuma kansar tumbi.

Advertisement

SAUKAR AL, KUR, ANI:Ilimin Addini shine ginshigin rayuwa al, umma duniya da lahira

Ya ce “wasu mutane na sakaci a yadda suke lafta gishiri a abinci, wanda hakan zai yi musu illa.

Advertisement

 

“Yawan gishiri na illa ga dan Adam, amma sanya dan kadan na da amfani, sannan adadin da baligai ke bukata a yini bai kai gram daya ba, wanda kananan yara ke bukata kuma bai kai haka ba.

Advertisement

 

“Yawan cin gishiri yana kawo matsala ga koda kuma yana sanya cutar koda saurin karuwa.

Advertisement

 

“Yana kuma kara hadarin kamuwa da cutar suga ta hanyar sanya hawan jini.”

Advertisement

 

Don haka ta bukaci iyaye da su kula tare da takaita yadda ’ya’yansu ke cin gishiri saboda “yana da illa ga manya da yara.’’

Advertisement

 

A cewarta, “Ya kamata masu cutar suga, masu asma da masu fama da matsalar bugawar jini, su san yadda za su rika amfani da gishiri domin kada rasin lafiyar tasu ta karu.”

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

AMINIYA

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending