Connect with us

News

Kotu : tuhumar mutane 26 bisa laifin satar danyen Mai

Published

on

Kotu

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

Advertisement

 

Wata kotu a nigeria tana tuhumar mutane 26 bisa laifin hada Baki wajen  satar danyen Mai ba bisa ka,idaba bayan,da hukumone suke zargin jirgin Dakon Mai

Advertisement

 

Bisa bukatar hukumar nigeria ta kasar   Equatorial Guinea ta tsare jirgin mai suna Heroic Idun, mai dauke da ganga miliyan 2 na mai a ranar 17 ga watan Agusta, bisa laifin tafiya ba tare da wata tuta ba, ya kuma tsere daga hannun sojojin ruwan Najeriya, ya yi tafiya a cikin ruwan Equatorial Guinea ba tare da izini ba.

Advertisement

 

 

Advertisement

Kwamitin wanzar da zaman lafiya ya ja kunnen ƴan takarar shugaban Najeriya

 

Advertisement

Mutanen 26 da suka hada da kyaftin din, sun gurfana a wata babbar kotu da ke birnin Fatakwal na jihar Rivers a ranakun Litinin da Talatan nan, inda alkalin kotun ya bada umarnin a tsare su a cikin jirginsu karkashin gadin sojojin ruwan Najeriya.

Mutanen, wadanda dukkansu suka musanta tuhumar,da ke  ana zarginsu da “kokarin satar danyen man fetur a yankin Najeriya ba tare da izini ba kamar yadda VOA HAUSA ta rawai to

Advertisement

 

Nigeria  ta ce jirgin bai riga ya yi lodin mai ba kafin sojojin ruwa su tunkaro shi, sai dai ya shiga wani yanki da aka takaita ba tare da izini ba sannan ya yi yunkurin lodin danyen mai ba bisa ka’ida ba.

Advertisement

 

Kamfanin man fetur na kasar ya bayyana cewa, satar mai ya kai sama da ganga 400,000 a kowace rana daga man da Najeriya ke hakowa, ya kuma durkusar da kudaden kasar, ya maida kasar dake kan gaba a hakar mai a nahiyar Afirka zuwa ta biyu

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending