Connect with us

News

Dan takarar Majalisar jahar a Karamar Hukumar Dala A jam’iyyar ADP Bandirawo ya,bada tallafi ga Mata 5600

Published

on

Dan takarar majalisar jaha Mai wakiltar karamar hukumar Dala a karkashin inuwar jam,iyyar action democtrative party ADP hon Usman sagiru bandirawo ya fara koyawa mata 5600 sana,oin dogaro da Kai

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Dan takarar majalisar jaha na Karamar Dala a karkashin jam, iyyar action democtrative party ADP Honorable Sagiru Usman Bandirawo ya fara koyar da mata 5600 sana,oin dogaro dakai.

Advertisement

 

 

Advertisement

Bandirawo yace a cikin manufofin biyar 5 daya saka a gaba akwai Samar da aikin yi dan haka yafara tunanin yanda za, a samarwa da mata aikin yi a cikin gidan su.

 

Advertisement

 

Ghana za ta fara amfani da zinare wajen sayen man fetur a maimakon kuɗi

Advertisement

Bandirawo yakara da cewe yana hakan ne dan yin koyi ga dan takarar Gwamnan jahar Kano a jam’iyyar action democratic party ADP Honorable sha, aban Ibrahim Sharada

 

Advertisement

Wakilin jaridar indaranka ya rawaito cewa mata 2400 zasuci gajiyar koyar da sana,oin inda tuni aka fara horarda mutum 24 a cikin su.

 

Advertisement

Daga cikin matan da aka koyarda su 24 sune wadanda zasu koyar da ragowar matan 2376 Dan samun sana,ar dogaro.da kai kamar yadda Yasir sani Abdullahi ya rawaito

 

Advertisement

Akwai Kuma matan da,zasuci moriyar koyarda sana,oin yadda ake hada magi da Kuma fenti da dai sauransu.

Haka kuma da Kwai mata 500 da za,a ko yawa sana,ar yin basilin

Advertisement

 

Dan takarar majalisar ya Kara da cewa Suma Maza matasa mutum 1500 bazai barsu a bayaba domin kuwa Suma ya tanadar masu sana,oin dogaro da zata anfanesu

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending