Connect with us

News

Yan sanda sun dakile yunkurin kai harin ‘yan bindiga a Zamfara, sun kama mutum tara

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAH 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara, ta sanar da dakile kai wasu hare-hare kan al’ummoin a kananan hukumomin Zurmi da Shinkafi na jihar.

 

Advertisement

Mai magana da yawun ‘yan sandan jihar, Mohammed Shehu, shi ya bayyana hakan a ranar Asabar yayin gabatar da wasu da ke da alaka da ‘yan bindiga da suka kama a Gusau, babban birnin jihar.

An yanke wa attajiri Jimmy Lai hukuncin daurin kusan shekaru 6 a gidan yari

A cewar wata sanarwa da ‘yan sandan suka fitar, sun bayyana kama mutum uku wadanda ke bai wa ‘yan bindiga bayanan ayyukan jamia’an tsaro da kuma hada kai da su wajen sanya haraji kan wasu al’ummomi.

Advertisement

 

Sanarwar ta ci gaba da cewa , ‘yan sandan sun kuma kama wasu mutum shida da suka kware wajen samar wa ‘yan bindigan kwayoyi da suka haɗa da tabar wiwi da sauransu.

Advertisement

 

Ana ci gaba da bincike, inda bayan ne za a tura mutanen zuwa kotu domin hukunta su.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending