Connect with us

Opinion

Yadda Za,a Kwarar Da Matsalar Shaye Shaye Tallace Tallace Da AKuma Barace Baracen Kan Titi Cikin Sauki A Kano. 

Published

on

 

 

Advertisement

 

Za aragye wani kaso mai yawa akalla kaso sittin cikin dari (60%) daga cikin yaran mu masu yin SHAYE SHAYE, TALLACE TALLACE DA KUMA BARACE BARACEN KAN TITI da kananan yara keyi a cikin garin Kano ta hanyar kula da IYAYEN MARAYU

Advertisement

 

 

Advertisement

Haka kuma tare da inganta rayuwar ya’yan su idan Gwamnati ta shiga lamuran su tare da tallafawa rayuwar su ta hanyar sama mu su aikin da kuma dabarun sana,ar gugaru da kai.

 

Advertisement

Hanyoyin sune kamar haka

 

Advertisement

INGANTA RAYUWAR MARAYU 

 

Advertisement

Inganta rayuwar marayu shine kamar yadda mu ka sani de yara wata kadara ce kadara kuma mai matukar muhimmanci ga rayuwar alummar mu ta gobe, asakamakon haka mu kai duba akan Gwamnati da ta karbi ragamar kula da yaran da iyayen su ka rasu su kabar su tahanyar kula da karatun su dun daga firamre har izuwa sakandire tare da samawa iyayen su mata tahanyar sama mu su kudin shiga domin Inganta rayuwar su kamar de yadda addini a temaka mu su sannan kuma maraya yana farawa ne daga kan wanda ake jira a haifa zuwa wanda ya kai shekara goma shatakwas (18).

 

Advertisement

YADDA GWAMNATI ZA TA KARBI RAGAMAR

Gwamnati ta samar da wata alama (Form) domin bada shedar aure (certificate) kamar yadda akeyi a wasu masalatan Juma,a da mutum zai siya ga duk wanda zaiyi aure a karkashin hukumar JINKAI DA WALWALAR MATA (WOMAN AFFAIRS AND SOCIAL DEVELOPMENT) domin samun kudin shiga sannan kuma ta mai da shi doka haka zalika kamar yadda idan ma, aikatan Gwamnati sun rasu iyalan su su ke mallakar shedar mutuwar su (death certificate) sai itama dokar tazama ta kowa da kowa domin ta hakane Gwamnati zata dinga sanin adadin yaran da iyayen su maza su ka rasu domin ta dinga tallafa mu su har zuwa lokacin da za su futa daga shekarun mareci.

Advertisement

 

 

Advertisement

HANYAR SHIGAR KUDIN KULA DA MARAYU TARE DA TALLAFAWA IYAYEN SU

 

Advertisement

 

kudin form din da za a dinga siyarwa tare da kudin takardar shedar mutuwa (death certificate) duba da kiyasin da mu kai na daurin auren da akeyi a Kano akalla ana daura aure sama da dubu daya (1000) a kowane sati.

Advertisement

2) Duk kujerar nadi da ke dora mutane tun daga karamar hukuma har zuwa Jiha a dinga cire kaso daya cikin dari (1%) ana sawa a asusun kula da marayun tare da tallafawa iyayen su.

3) A duk wata a dinga cire kaso daya cikin dari (1%) na harajin da Gwamnati take karba a hannun yan kasuwa kamar yadda ake sawa a TEC FOUND.

Advertisement

4) Duk sanda Gwamnati tai kasafin kudi na karshe shekara a dinga cire wani kaso ana sawa haka kuma idan ta samu rarar kudin kasafin shima a dinga sawa a asusun.

5) Gwamnati ta bawa kowa dama ga duk wanda yake so ya tallafawa mu su da ya kawo kudin sa ya zuba a asusun kamar de yadda akeyi a hukumar zakka da hubusi domin bawa wadanda su chanchanta.

Advertisement

6) Bankunan yan kasuwa.

7) makarantu masu zaman kansu.

Advertisement

8) kamfanonin sadarwa

9) Wuraren shakatawa da dakunan kwana (Hotels).

Advertisement

10) Asibitocin kudi.

11) Wuraren gwaje gwaje (Lab).

Advertisement

12) Duk wata hukuma da take kawowa Gwamnati kudin shiga dukan su afitar da wani kaso da za su dinga sawa a asusun.

 

Advertisement

AMFANIN KULA DA MARAYU TARE DA TALLAFAWA IYAYEN SU

 

Advertisement

 

Zai samar da karancin shaye shaye, tallace tallace da kuma barace baracen kan hanya ga kananin yara sannan kuma hakan zai ba Gwamnati damar gane yaran da suke barace barace na mu na gida ko baki ne ma su shigowa bugu da kari za,a ragye duk wata matsala da take addabar alumma.

Advertisement

Idan mu ka koma addini kula maraya shikade ya isa yasa Jihar mu ta zauna lafiya domin mun yi abun Allah ya ke so sannan kuma duk Gwamnan da yayi wannan ko karin na wanzar da wannan dokar hakika yayi abun da zai alfahari da shi Duniya da Lahira.

 

Advertisement

 

Comr Abba Alra-iwas

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending