Connect with us

News

Akwai fargabar fasinjoji sun rasu yayin da babbar mota ta murƙushe adaidaita-sahu a Kano

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Akwai fargabar fasinjoji sun rasu yayin babbar mota ta murƙushe adaidaita-sahu a Kano

Advertisement

Ana fargabar wasu fasinjoji sun rasa rayukan su yayin ta babbar mota da ke tafiya ta murkushe babur mai ƙafa uku, wanda a ke kira da adaidaita-sahu a Jihar Kano.

Kotu Ta Soke Zaben Adekele A Matsayin Gwamnan Osun

Aminci radio ta rawaito cewa Lamarin ya faru ne a kan ƙwanar Dakata dake kan titin zuwa Hadeja, Kano.

Advertisement

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending