Connect with us

News

INEC Ta Fitar Da Jerin Rumfunan Zabe 124 Da Ta Soke

Published

on

 

Kwana 10 kafin zaben shugaban kasa, Hukumar Zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta fitar da jerin sunayen rumfunan zabe 124 da ta soke.

Advertisement

 

INEC ta ce ta soke rumfunan zaben ne a wasu jihohi 15, saboda babu ko mutum daya da ke da rajista a cikinsu, don haka, ba za a yi zabe a nan ba a wannan karon.

Advertisement

 

2023: Kar ku bari shaidan ya rude ku a yi rigima lokacin zaɓe, Sheikh Nazifi

Jerin sunayen rusassun rumfunan zaben da INEC ta fitar ya nuna Jihar Imo ce a kan gaba da rumfunan zabe 38 da ka soke.

Advertisement

 

Ga jerin jihohin da abin ya shafa da kuma yawan rumfunan zabensu da INEC ta soke:

Advertisement

 

 

Advertisement

Imo – 38

Abia – 12

Advertisement

Borno – 12

Binuwai – 10

Advertisement

Kano – 10

Kaduna – 8

Advertisement

Anambra – 6

Bauchi – 6

Advertisement

Adamawa – 4

Delta – 4

Advertisement

Ebonyi – 4

Enugu – 4

Advertisement

Jigawa – 3

Bayelsa – 2

Advertisement

Edo – 1.

A ranar 25 ga watan Fabrairu da muke ciki ne dai za a gudanar da zaben shugaban kasa na da Majalisun Tarayya, wanda bayansa da mako biyu za a gudanar da na gwamnoni da Majalisun jihohi a ranar 11 ga watan Maris, 2023.

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending