News
APC na gudanar da zanga-zanga a Kano
Daruruwan magoya bayan jam’iyyar APC ke gudanar da zanga-zangar lumana a ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC INEC da ke a jihar Kano .
Masu zanga-zangar na buatar hukumar zaɓe ta sake nazari kan sakamakon zaben gwamnan jihar.Hukumar zaɓen dai ta bayyana Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar adawa ta NNPP a matsayin wanda ya yi nasara a zaɓen.
Buhari ya ƙi sanya hannu kan dokar da ta bai wa majalisa damar gayyatar shugaban ƙasa
Hukumar zaɓen dai ta bayyana Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar adawa ta NNPP a matsayin wanda ya yi nasara a zaɓen.
Bayan doke babban abokin hamayyarsa Nasiru Yusf Gawuna na jam’iyyar APC mai mulkin jihar
Masu zanga-zangar sun ce kamata yayi a ayyana zaɓen a matsayin wanda bai kammala ba
Jam’iyyar ta APC dai ta kuma miƙa wa hukumar INEC takardar ƙorafinta game da zaɓen
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
