News
An Dakatar Da Kwamishinan ’Yan Sandan Adamawa
Babban Sufeton ’Yan Sandan Najeriya, Usman Alkali Baba, ya ba da umarnin dauke Kwamishinan ’Yan Sanda na Jihar Adamawa, Mohammed Barde daga Jihar cikin gaggawa.
Kazalika, ya kuma umarci Kwamishinan ’Yan Sanda na Jihar Gombe, Etim Equa, da ya karasa Adamawan ya rike ta har sai an bayyana sakamakon zaben Jihar.
Muna tafe da karin bayani…
Advertisements
