Connect with us

Politics

zai kalubalanci Trump a Amirka—–DeSantis

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

Bayan watannin da aka kwashe ana rade-radi, gwamnan jihar Florida ta Amirka ta  Ron DeSantis ya sanar da aniyarsa ta neman takarar shugaban kasa.

Advertisement

DeSantis ya sanar da haka ne a wani sakon murya a shafinsa na Twitter wanda ya fuskanci tangardar na’ura a yayin da yake aike wa da sakon kai tsaye sakamakon abin da mahukuntan Twitter suka ce yawan masu kallo da sauraro ne ya janyo hakan.

Dalibi Ya Kashe Kansa Bayan An Cinye Kudin Makarantarsa A Cacar yanar gizo

Babban burinsa dai shi ne dawo da martabar Amirka ta hanyar gina katanga a tsakanin Amirka da Mexico domin abin da ya kira kama masu safarar miyagun kwayoyi.

Advertisement

Sauran ‘yan takarar da ke nema a jam,iyar  Republican din ta tsayar da su takara sun hada Sanata Tim Scott da tsohuwar wakiliyar Amirka a MDD Nikki Haley.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending