News
Hukumar EFCC ta gurfanar da wasu ma’aikatan Banki guda 2 gaban Kotu anan Kano.
Hukumar EFCC ta gurfanar da wasu ma’aikatan Banki guda 2 gaban Kotu anan Kano.
Advertisements
Advertisements
An gurfanar dasu gaban Shari’a bisa zargin sacewa wani Customer Banki Naira Miliyan 20 ta hanyar Satar masa layin waya da kuma yi masa ATM ba tare da saninsa. Tananne suka zare wadanchan kudaden.
Advertisements
Ma’aikatan Bankin sun ha’da da Freeman Austin Jacob da Umar Abdullahi, Karin Mutanen sune Ahmed Bashir da Abdulhakim Musa (da aka fi Sani da Gandu).
Advertisements
Advertisements
Advertisements
-
Opinion4 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News6 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News3 days ago
Gwamna Abba Ya Ayyana Murtala Sule Garo A Matsayin Wanda Zai Yi Masa Takarar Mataimakin Gwamna A Zaɓen 2027
