Connect with us

News

Yau Shekara 25 Kenan Da Rasuwar Janaral Abacha

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

A rana irin ta yau 8 ga watan Yunin 1998, Allah ya karbi ran, Shugaban mulkin sojan Najeriya Janar Sani Abacha sakamakon bugun zuciya, duk da rahotannin da ke cewa an sa masa guba, yau shekara 25 kenan.

An haifi janar Sani Abacha ranar 20 ga watan Satumbar shekarar 1943 a cikin garin Kano.

Advertisement

Yanzu yanzu: Tinubu ya umarci hukumomin tsaro a Kano su dakatar da rushe shagunan da gwamnati ke iƙirarin an gina ba bisa ƙa’ida ba.

Tun daga juyin mulki na farko a Najeriya a shekarar 1966 janar Sani Abacha ke taka rawar gani sai wanda aka yiwa Shagari da na Babangida da kuma wanda yaiwa Cif Ernest Shenakon.

Ya mutu ya bar mata daya Hajiya Maryam Abacha da ‘ya ‘ya tara mata uku da maza shida.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending