Connect with us

News

Gobara ta kone  kasuwar katako a Ogun

Published

on

Gobara a  kasuwar katako a Ogun

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Gobara ta kone wata kasuwa da ke unguwar Sango Ota a jihar Ogun da safiyar Alhamis.

Har yanzu dai ba a iya tantance musabbabin tashin gobarar, amma wani ganau ya shaidawa jaridar The PUNCH cewa gobarar ta tashi ne da misalin karfe 10 na safe.

 

 

Advertisement

 

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending