News
Kungiyar ADSI Ta Bukaci Shugaba Tinubu Da Ya Tunkari Matsalar Ilimin Yara Najeriya
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Kungiyar masu fafutukar goyon bayan cigaban Arewa (ADSI), ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya tunkari matsalar ilimin yara mata da yara da ba sa zuwa makaranta, musamman a yankin arewacin kasar nan.
Shugaban kungiyar, Khuraira Musa, a cikin wata sanarwa da ta fitar domin bikin Eid-el Kabir, ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta samar da mafita mai ɗorewa kan rikicin manoma da makiyaya a ƙasar.
Tsohon dan wasan Chelsea,Barcelona da Arsenal ya yi ritaya daga kwallon kafa
Kungiyar ta jaddada bukatar gwamnatin tarayya ta kawo manoma da makiyaya a kan teburin tattaunawa domin tunkarar lamarin. Kungiyar ta kuma bayyana kudurin ta na hada kai da gwamnati domin sake gina yankin arewa da kuma Najeriya baki daya ta hanyar koyon sana’o’i da ilimi.
-
News2 days ago
Shettima @60: Haƙurinsa, Biyayyarsa Sun Taimaka Wajen Ciyar Da Manufofin Shugaba Tinubu Gaba — Kwankwaso
-
News6 days ago
2027: INEC Ta Tabbatar Da Ibrahim Ali Amin Little A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Kano A Jam’iyyar ADC
-
News5 days ago
KANO:’Yan Mata Uku ’Yan Gida Ɗaya Sun Mutu A Kifewar kwale-kwale A Tiga
