News
‘yan bindiga sun kashe ‘ya’yan jami’in ‘yan sanda biyu, tare da raunata matarsa a jahar Jigawa
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN.
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe ‘ya’yan ‘yan sanda biyu tare da raunata matarsa a karamar hukumar Malam-Madori ta jihar Jigawa.
Wani mazaunin garin ya shaidawa jaridar DAILY POST cewa, ‘yan bindigar kimanin ashirin ne a ranar Larabar da ta gabata suka kai farmaki da misalin karfe 2:00 na safe dauke da muggan makamai sun shiga gidaje, inda suka yi wa mazauna garin fashi.
Yanzu-Yanzu: Gwamnatin Sojin jumhuriyar Nijar Ta Yanke Hulda Da Najeriya
“Sun shiga gidan tsohon shugaban masu saye da sayarwa na jihar Jigawa Faroq Abdullahi suka yi masa fashin sama da naira miliyan daya”
“Daga nan ne suka koma gidan wani dan sanda da ke aiki a rundunar ‘yan sandan Zamfara suka bindige iyalansa.”
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
