News
Dole Ne Sai ECOWAS Ta Nemi Sahalewar Majalissar Dinkin Duniya Kafin Afkawa Sojojin Nijar Da Yaki – Falana
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI.
Lauyan kare hakkin dan adam Femi Falana ya yi gargadin cewa dole ne kungiyar ECOWAS ta nemi amincewar kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya domin daukar duk wani mataki a Jamhuriyar Nijar.
Gargadin na zuwa ne a daidai lokacin da wa’adin mako guda da kungiyar ECOWAS bisa jagorancin shugaban kasa Bola Tinubu, ta bayar a ranar Lahadin da ta gabata na neman a saki zababben shugaban kasar Nijar, Mohamed Bazoum tare da mayar das hi kan mulki ya kare a jiya.
Super Falcons Ta Najeriya Ta Sha Kashi a Gasar Cin Kofin Duniya
Sai dai Falana a cikin wata sanarwa da ya fitar, ya yi nuni da cewa, ana bukatar ECOWAS ta nemi izinin kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya domin kaddamar da farmaki kan wata kasa mai cin gashin kanta bisa ga sashi na 53 (1) na kundin tsarin majalissar dinkin duniya.
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News6 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News3 days ago
Gwamna Abba Ya Ayyana Murtala Sule Garo A Matsayin Wanda Zai Yi Masa Takarar Mataimakin Gwamna A Zaɓen 2027
