Sports
AFCON: Super Eagles ta lallasa Kamaru da ci 2-0, inda za su kara da Angola a wasan kusa da na karshe
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Najeriya ta lallasa Kamaru da ci 2-0 a gasar cin kofin nahiyar Afirka da suka fafata a gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 2023 a yau Asabar.
Ademola Lookman ne ya zura kwallaye biyu a kowane rabin lokaci inda Najeriya ta samu nasara a kan Indomitable Lions.
SHUGABAN KASA BOLA TINUBU YA KALLi RANTSUWAR DA USMAN ADODO DAGA KASAR FARANSA
Yanzu dai ‘yan wasan Jose Peseiro za su kara da Angola a wasan kusa da na karshe na gasar.
Tun da farko Angola ta lallasa Namibia da ci 2-0 a wasan da suka fafata a zagaye na 16.
Advertisements
