Connect with us

News

INNALILLAHI WA,INNA ILAHHIRRAJIUN ALLAH YAYIWA BINTU TA DADIN KOWA RASUWA

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

Advertisement

Allah ya yiwa  fitacciyar jaruma bintu  ta cikin Shirin film din dadin kowa rasuwa

 

Advertisement

Yan uwan marigayiya  sun tabbatar wa da Freedom Radio rasuwarta, kuma ana sa ran za a yi jana’izarta a Kano nan ba da jimawa ba.

Kafin rasuwar ta ta kasance daya daga cikin jaruman da tauraruwar ta Ke haskawa acikin Shirin Mai dogon zango

Advertisement

 

Amadadin ma,aikatan  jaridar indaranka muna addu,ar Allah yajikanta da rahama yasa aljannar firdausice makoma Amin

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending