Connect with us

Sports

Ronaldo Ya Buga Wasa Na 1,000 A Tarihi A Karawarsa Da Al-Fayha Jiya Laraba

Published

on

Shahararren dan wasan kwallon kafa da ke buga wasa a kungiyar kwallon kafa ta Al Nassr, Cristiano Ronaldo

DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO

Shahararren dan wasan kwallon kafa da ke buga wasa a kungiyar kwallon kafa ta Al Nassr, Cristiano Ronaldo ya buga wasansa na 1,000 a tarihi a wasan da kungiyarsa ta doke abokiyar karawarta Al-Fayha a gasar zakarun yankin Asia da suka buga ranar Laraba.

Advertisement

Kwallon da Ronaldo ya jefa a ragar Al Fayha itace ta farko da ya jefa a wannan sabuwar shekarar ta 2024, kuma ta 746 jimillar kwallayen da ya jefa a raga a tarihin wasannin da ya buga a kungiyoyi 4 da ya zauna.

Gwamnatin Shugaba Tinubu Ta Yi Wa Gwamnonin PDP Raddi Akan Matsalar Tattalin Arziki

Kwallo daya tilo da Ronaldo ya jefa ta sa kungiyarsa ta Al Nassr tsallakawa zuwa matakin zagaye na 16 na gasar zakarun yankin Asi

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending