Connect with us

News

Hukumar da ke kula da gidan gyaran hali a Kano ta ce kashi 70 cikin 100 na fursunoni a jihar ke jiran shari’a.

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

Advertisements
Advertisements

Hukumar kula gidajen gyaran hali reshen jihar Kano, ta ce karuwar masu jiran shari’a a cibiyoyin tsare masu laifi a jihar abu ne dake matukar tayar da hankali.

Advertisements

Wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar jihar, SC Musbahu Lawan ya sanya wa hannu, ta ce yawan nasu ya zama kalubale ga hukumar a jihar, inda ya ce adadin fursunonin da ke zaman wakafi ya rubanya na fursunonin dake daure a jihar.

Advertisements
Advertisements

A rana irin ta yau ce  Manjo Gideon Gwaza Orkar ya ba da sanarwar ya kori jihohin Kano, Sakkwato, Katsina, Borno, Bauchi daga Nigeria

Ya kuma kara da cewa fursunonin da aka yanke wa hukunci sun fi saukin gudanarwa domin an ba su damar shiga shirye-shiryen gyara daban-daban, wadda dama ce da masu jiran shari’a ba su da ita.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending