News
Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Ta Fara binciken Gwamnatin El-Rufai Akan Abubuwa 8
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta fara binciken Gwamnatin Malam Nasiru El-Rufai akan abubuwa 8
A wani wasika da majalisar jihar Kaduna ta turawa kwamishinan kuɗi na jihar mai lamba LEG/S.382/VOL.II/615 Wasikar, mai dauke da sa hannun Barr. Sakinatu Hassan Idris
Hukumar EFCC Na Tuhumar Emefiele Da Bada Kwangilar Buga Kudi Akan Sama Da Naira Bilyan 18
kwamitin majalisar zai fara bincikar tsohuwar Gwamnatin Malam Nasiru El-Rufai kan abubuwa 8 ciki har da
1: Kuɗin lamani na babban Bankin Duniya
2: bayani kan albashin da a biya ma’aikata tun daga shekarar 2015 zuwa shekarar 2022
3: bayani akan kuɗaɗe da majalisar ta san da su yayin karɓar lamani
4: bayanin kwararru na kuɗi na jihar Kaduna tun daga watan Mayu na shekarar 2015 zuwa 2022
5: An bukaci a kawo rahoton hukumar KADRIS tun daga watan Mayu 2015 zuwa 2023
6: Rahoto akan sharuddan kashe kuɗi tun daga watan Mayu 2015 zuwa shekarar 2015 zuwa 2023
7: Rahoton kayan tallafi dake da alaƙa da lamani – tun daga watan Mayu zuwa 2015 zuwa 2023
8: adadin kudaden kwangila da a kashe da shaidar takardunsu tun daga watan Mayu na 2015 zuwa 2023
