News
Gwamatin Tarraya Ta Dakatar Da Dana Air Daga Aiki Sakamakon Rashin Kyawawan Kayan Aiki.
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Gwamatin Tarraya Ta dakatar Dana Air Daga Aiki Sakamakon Rashin Kyawawan Kayan Aiki.
Ministan sifirin Najeriya, Festus Keyamo ya dakatar da kamfanin jirgin Dana Airline daga ayyuka a wata takarda mai ƙunshe da kwanan wata 24 ga watan Afrilu 2024.
Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Ta Fara binciken Gwamnatin El-Rufai Akan Abubuwa 8
Jaridar Inda Ranka ta rawaito cewa a jiya ne jirgin kamfanin Dana ya sami hadari a birnin Legas da misalin karfe 10:04 na safiyar ranar Litinin.
-
News1 day ago
Shettima @60: Haƙurinsa, Biyayyarsa Sun Taimaka Wajen Ciyar Da Manufofin Shugaba Tinubu Gaba — Kwankwaso
-
News6 days ago
2027: INEC Ta Tabbatar Da Ibrahim Ali Amin Little A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Kano A Jam’iyyar ADC
-
News4 days ago
KANO:’Yan Mata Uku ’Yan Gida Ɗaya Sun Mutu A Kifewar kwale-kwale A Tiga
