Connect with us

News

Wani Mai Gadi Ya Rasa Ransa Yayin Da Yake Raba Faɗa Tsakanin Wani Ɗan Achaɓa Da Wani Mutum.

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

Rundunar yan sandan jihar Legas ta tabbatar da cewa wani mai gadi mai suna Yusuf Akadogo, ya rasa ransa yayin da yake raba faɗa tsakanin wani ɗan achaɓa da wani mutum.

Advertisement

Jaridar Punch ta ruwaito cewa Mai magana da yawun yan sandan na Legas, SP Benjamin Hundeyin ne ya sanar da hakan a yau talata.

Ka Tsame Hannunka Shiga Sabgar Siyasar Kano Za Ta Janyo Maka Matsala  — Buba Galadima Ya Gargadi Shugaba Tiubu.

Ya ƙara da cewa ɗan achaɓar dai ya gudu, har yanzu ana neman shi.Ya kuma ƙara da cewa an yi hanzarin kai Mai gadin asibitin jami’ar jihar Legas, saidai a can ne rai ya yi halinsa.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending