Sports
Hukumar Shirya Gasar Firimiya Ta Gida Najeriya Ta Sanya Ranar Dawowa Gasar Sabuwar Kaka.
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO
Hukumar tsara wasan ajin kwararru ta Najeriya NPFL ta sanar da ranar 31 ga watan Augusta a matsayin ranar fara babbar gasar firimiyar sabuwar shekarar 2024/2025.
Jaridar The Nation ta ruwaito cewa Wannan na zuwa ta cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar a shafin ta na X, haka zalika shima Gbenga Elegbeleye Shugaban hukumar ya tabbatar haba.
Da Haɗin Bakin Jami’an Tsaron Najeriya ake satar ɗanyen man Najeriya – Jami’in IPMAN
Kungiyar kwallon kafa ta Rangers Internatuonal itace ta lashe gasar data gabata wanda hakan yakara mata kima da daraja a gasar da kuma duniya baki daya.
Bugu da kari kungiyar kwallon kafa ta Rangers International itace kan gaba wajen lashe babbar gasa ta firimiyar gida Nigeriya wadda akewa lakabi da NPFL.
-
News5 days ago
KANO: Yara 24 Da Ake Tuhuma Da Laifi Sun Amfana Da Shirin Gyaran Tarbiya Maimakon Hukuncin Kotu A Watan Yuli
-
News4 days ago
ICPC Ta Wanke Femi Gbajabiamila Daga Zargin Badakalar Hukumar Bogi
-
News5 days ago
Jami’an Ƴansanda Sun Dakile Yunkurin Sace Jariri Da Wasu Ma’aikatan Asibiti A Jigawa
