Connect with us

News

MATASA: Duk Da Wannan Tsadar Rayuwa Da Kuke Sha Amma Kun  Kasa Fitowa Kuyi Bore — Tsohon Minista

Published

on

Tsohon Minista Ya Caccaki Matasan Najeriya Da Suka Yi Shiru Kan Matsalar Tattalin Arziki
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Rotimi Amaechi,

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Rotimi Amaechi, ya bayyana takaicinsa kan yadda jama’a suka ki mayar da martani kan kalubalen da Najeriya ke fuskanta a halin yan

Advertisement

A wata hira da yayi da gidan Talabijin na Igbere, Amaechi wanda ya taba rike mukamin gwamnan jihar Ribas, ya bayyana takaicinsa musamman ma kan matasa na rashin nuna rashin amincewa da tsadar rayuwa.

Jami’a 1 Tal Ce Ta Iya Shiga Jerin Jadawalin Manyan Makarantu 1000 Na Duniya A Najeriya

“Na sa ran matasa za su fito kan tituna suna zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa, amma ban ga wani abu da ya nuna da gaske suke ba,” in ji Amaechi

Advertisement

Amaechi ya rike mukamin Ministan Sufuri na kusan shekaru takwas a gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending