News
Duk Inda Kuka Ga Abincin Bati Kawai Ku Ci — Akpabio Ya Gargadi ‘Yan Najeriya
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio ya shawarci ƴan Najeriya da kar su yi bori da sanyin jiki duk inda suka ga abincin bati.
Akpabio Ya bayyana hakan ne a cikin wani faifan bidiyo da ya bayyana a yayin da ya ke jagorantar taron koli a kungiyar agaji ta Red Chamber.
Jami’an Hukumar EFCC Ta Gurfanar Da Wasu ‘Yan Siyasa, Ma’aikatan Kotu, Da Basarake
Biyo bayan furucin da ya yi, an hangi Akpabio Yana sharar dariya tare da sauran ƴan majalisa.
Wannan furuci da Akpabio ya yi ya zo daidai lokacin da ƴan Najeriya ke fuskantar sababbin manufofin shugaba Tinubu Wanda hakan ya jawo matsin rayuwa da kuma tabarbarewar tattalin arziki.
-
News2 days ago
Wani Matashi Mai Shekaru 18 Ya Rasa Ransa Bayan Fadawa Cikin Ruwa A Kano
-
News2 days ago
Kaduna, Nasarawa, Zamfara Da Wasu Jihohi 10 Na Fuskantar Barazanar Ambaliyar Ruwa —NiMet
-
News3 days ago
Ba Za Mu Yi Wa Kowa Rangwame Ba A Wajan Yaƙi Da Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi Ba — Muhyi Magaji
