Connect with us

News

Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranar Juma’a da Litinin A Matsayin Ranar  Hutu ‎

Published

on

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana Juma’a, 18 ga Afrilu da Litinin, 21 ga Afrilu, a matsayin ranakun hutu don bikin Good Friday da Easter Monday.

Advertisements
Advertisements

‎Ministan Harkokin Cikin Gida, Dr. Olubunmi Tunji-Ojo, ne ya bayyana hakan a madadin Gwamnatin Tarayya.

Advertisements

El-Rufa’i Ba Zai Iya Kwatanta Gwanin Siyasa da Kwankwaso Ba” — Bashir A. Bashir

‎A cikin sanarwar, Dr. Tunji-Ojo ya taya daukacin Kiristoci murnar zagayowar wannan lokaci mai albarka na Ista, yana mai yi musu fatan zaman lafiya da kwanciyar hankali.

Advertisements
Advertisements
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending