Connect with us

News

Kotu Ta Bayar Da Belin Nasir El-Rufai kan  Naira Miliyan 100

Published

on

mallam nasir el rufai governor of kaduna state nigeria

Wata babbar kotu da ke Abuja ta bayar da beli ga tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, kan zargin barazana ga tsaron ƙasa da ake yi masa.

Mai shari’a Joyce Abdulmalik ce ta bayar da belin inda ta sanya kuɗin beli Naira miliyan 100.

Advertisement

Jami’an NDLEA Sun Gano Tarin Harsasai Da Aka Ɓoye A Cikin Garin Kwaki A Kaduna 

Kotun ta kuma gindaya sharadin cewa wanda zai tsaya wa El-Rufai dole ne ya kasance mazaunin yankin Maitama ko Asokoro da ke Abuja.

Advertisement

Rahotanni sun ce ana tuhumar tsohon gwamnan ne kan wasu zarge-zarge da suka shafi tsaro, lamarin da ya jawo ce-ce-ku-ce a tsakanin ‘yan siyasa da mabiyansa.

 

Advertisement

PUNCH

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending