Connect with us

News

Jami’an NDLEA Sun Kama Wata Mata Da Harsasai 266 Na Bindiga Ƙirar AK-47 A Kan Hanyar Abuja Zuwa Kaduna ‎

Published

on

Aiha Iash
Advertisements
WhatsApp Image 2026 10 20 at 1.48.05 PM

‎Jami’an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) sun cafke wata mata mai suna Aisha Isah, bisa zargin safarar harsasai 266 na bindigar AK-47 a kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna.

‎An cafke matar ne a wani shingen binciken ababen hawa da ke kan hanyar, lokacin da jami’an hukumar ke gudanar da sintiri.

‎Mun San Duk Irin Kokarin Da Suke Yi Domin Ganin INEC Ta Cire Dantakararmu Na Gwamna A  Kano —Kwankwaso 

‎Daraktan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a na NDLEA, Femi Babafemi, ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Lahadi.

‎Sai dai hukumar ba ta bayyana inda matar ta taho, da inda zata  ko kuma yadda ta mallaki harsasan ba. Haka kuma, ba ta yi ƙarin bayani kan ko an miƙa ta ga wata hukumar tsaro domin ci gaba da bincike ba.

 

Advertisement

 

VANGUARD

‎

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending