Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, ya bayyana cewa babu ɗan siyasa a Najeriya da ke kishin talakawa...
Wasu ’yan bindiga sun sake kai hari a garin Faruruwa, da ke yankin ƙaramar hukumar Shanono a jihar Kano, inda suka kashe mutum ɗaya tare da...
Wata ma’aikaciyar Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta shiga hannun ‘yan bindiga a yayin da take tafiya a hanyar Aloma da ke cikin...
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta ce ta samu nasarar kwato wasu motoci biyu na alfarma da aka sato daga ƙasar Netherlands aka shigar da su cikin...
Ƙungiyar Lauyoyi ta Najeriya (Nigerian Bar Association – NBA) ta bayyana damuwa kan rahotannin da ke cewa wata Kotun Majistare a Jihar Kano ta bayar da...
Mutane akalla 30 ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu 40 suka jikkata a sakamakon fashewar wata tankar mai ɗauke da fetur a kan hanyar Agaie–Baddegi...
Gwamnatin Jihar Katsina ta fara rushe shagunan jama’a da aka gina a gefen tituna da kuma kusa da gine-ginen gwamnati ba bisa ƙa’ida ba a cikin...
Wasu da ake zargin ‘yan daba ne sun cinna wuta ga sakatariyar jam’iyyar ADC da ke Ado-Ekiti, babban birnin jihar Ekiti, a daidai lokacin da ake...
Wata tankar mai ɗauke da lita 60,000 na man fetur ta fadi a garin Iroko, da ke kan hanyar Oyo zuwa Ibadan, a ranar Lahadi da...
A cikin mintuna hudu kacal, wani gungun ’yan fashi sun kutsa Gidan Tarihi na Musée du Louvre da ke tsakiyar birnin Paris, inda suka yi awon...
Rundunar Ƴansanda ta jihar Neja ta kama wani dattijo mai shekara 63, bisa zargin satar babur kirar Bajaj a ƙauyen Tugan-Kawo da ke cikin ƙaramar hukumar...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Bauchi ta cafke wani matashi da boka, bayan aikata mummunan laifi da ya girgiza ƙauyen Wailo, ƙaramar hukumar Ganjuwa. Auwalu, matashin...
Ashraf Mahrous, ɗan dambe daga ƙasar Masar, ya ja jirgi mai nauyin tan 700 (kimanin kilo 635,000) da haƙoransa a bakin tekun Hurghada da ke Bahar...
Wata mata mai suna Odama Mary Agado mai shekaru 22, wacce ke sana’ar gyaran gashi, ta hallaka kanta bayan ta sha guba a birnin Enugu, inji...
Rahotanni daga jihar Taraba na cewa wani mutum da ake zargin yana da tabin hankali ya kashe mutum ɗaya, ya kuma jikkata wasu uku a garin...
Bayanai sun nuna ma’aurata 136 sun rasa rayukansu a sakamakon rikici a tsakaninsu a cikin shekaru huɗu da suka gabata a sassan Najeriya. Alƙaluman da muka...
DAGA SAFIYA MUHAMMAD USMAN Kungiyar Bridge Connect Africa Initiative ta shirya wani muhimmin taro a Kano domin samar da hanyoyin inganta ilimin ’ya’ya mata, musamman duba...
Wani matashi mai suna Mamuda Zakari Yau, mai shekaru 30 a duniya, ya shiga hannun ‘yansanda bisa zargin kashe wani ɗan Acaɓa, Basiru Mohammed, mai shekaru...
Al’ummar Kunshe a Gwado, da ke cikin mazabar Gandurwawa a karamar hukumar Minjibir ta jihar Kano, sun bayyana damuwa kan rashin ababen more rayuwa da suka...
Majalisar Masarautar Kano ta taya Babban Lauyan Jihar Kano, Abdulkarim Kabiru Maude, murnar samun lambar yabo ta Senior Advocate of Nigeria (SAN), da kuma nadinsa a...