Majalisar wakilai na duba yiwuwar amincewa da dokar zabe wanda a ciki har da gudanar da zaben 2027 a cikin kwana daya. Shugaban majalisar wakilai, Abbas...
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano ta tabbatar da kudirinta na ci gaba da samar da ingantattun ayyukan lafiya ga jama’ar jihar, yayin da ta gudanar da...
DAGA ABBA ANWAR Ina ga makaho ne kadai ko wani mai son zuciya ne zai ce ba ya ganin hobbasar da wannan bawan Allah yake yi...
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya gargadi, mata da su kauce wa bincikar wayoyin mazajensu ba tare da izini ba, yana mai cewa yin...
Jami’an sa-kai na tsaro a jihar Kogi sun kama wasu mutane biyu da ake zargi da kai wa ‘yan bindigar daji kayan masarufi da sauran taimako...
Wasu fusatattun matasa a garin Emu Orakwan da ke karamar hukumar Esan South-East a jihar Edo, sun kone wasu mutum uku kurmus bisa zargin garkuwa da...
Al’umma a kauyen Sumore da ke Ƙaramar Hukumar Dutse a Jihar Jigawa sun shiga yanayin alhini bayan mutuwar wata mata mai shekaru 30, Adama Hannafi, wacce...
Al’umma a Tamburawar Yamma da Unguwar Makera a Karamar Hukumar Dawakin Kudu da ke jihar Kano, sun kai ƙara kan wani dattijo mai kimaninm shekara 72...
Tauraron ɗan wasan ƙwallo ɗan asalin Portugal, Cristiano Ronaldo ya kafa sabon tarihin zama biloniya na farko a fagen ƙwallon ƙafa a duniya. Wannan cigaban ya...
DAGA ZUBAIRU M. LAWAL, LAFIA Gwamnatin jihar Nasarawa ta yi gargadi ga duk masu zuba sinadarai a cikin ruwa domin kamun kifi, inda ta ce duk...
Gwamnatin Kano ta sanar da haramta shan Shisha musamman wanda ya ƙunshi sanya ƙwayoyin maye a ciki kafin a shan ta, tana mai ambata dalilai na...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta fara hada kan mambobinta dake jami’o’in kasar nan domin fara yajin aikin kasa baki daya. Kungiyar ta ce ta...
Mazauna birnin Kano sun bayyana ƙorafi da damuwa kan yadda farashin gas ɗin girki (LPG) ke ƙara tashin gwauron zabi, tare da ƙara tsananta karancin samunsa...
Kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Nijeriya (SSANU) da kungiyar ma’aikatan ilimi (NASU) sun shirya kaddamar da zanga-zangar kwana daya a fadin kasar a ranar Alhamis, 9 ga...
Wata mata mai suna Zainab Alhassan ta nemi rabuwa da mijinta Tijjani Muhammad a kotu saboda ya ƙi gyara mata wayarta da ta lalace, wadda ta...
Wani soja mai muƙamin Laftana a rundunar sojan Najeriya, Samson Haruna, ya mutu bayan da matarsa ta cinna masa wuta a lokacin da suka samu sabani...
Bayan bincike masu zurfi da PREMIUM TIMES ta gudanar da ya fallasa ministan Kimiyya, Nnnaji da tafka cuwacuwar takardun kammala karatunsa da na NYSC, a ranat...
Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da sabon shirin rigakafin haɗin gwiwa na cutar kyanda da kyanda bi iska (Rubella), wanda ake ake sa ran fiye da...
Hukumar Tattara Kudaden Shiga ta Jihar Kano (KIRS) ta gabatar da wani sabon tsari na zamani da nufin sauya yadda al’umma ke biyan haraji a fadin...
Farfesa Mahmood Yakubu ya sauka daga kujerar Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC). Yakubu, wanda aka nada a shekarar 2015, ya yi wa’adin...