Kwamishinan Shari’a na Jihar Kano kuma Babban Lauyan Gwamnati, Abdulkarim Kabiru Maude, SAN, ya jagoranci taron farko na Kano State Justice Sector Reform Team, domin ƙarfafa...
Wani sojan Najeriya mai suna Akenleye Femi da ke aiki a bataliya ta 221 a barikin Wawa da ke karamar hukumar Borgu a jihar Nija ya...
Manoman rake a jihar Kano sun bayyana cewa wata sabuwar cuta ta addabi gonakinsu, ta kuma haddasa musu babbar asara da ta kai sama da Naira...
DAGA ABBA ANWAR Duk da cewar Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa na Kasa kuma Mataimakin Kakakin Majalisar Raya Kasashen Afirka Ta Yamma, (ECOWAS Parliament) Sanata Barau Jibrin...
Hukumar da ke shirya gasar Firimiyar Nijeriya (NPFL) ta hukunta Kano Pillars FC da tarar Naira miliyan ₦9.5, tare da rage musu maki uku da...
DAGA SAFIYA MUHAMMAD USMAN Gidauniyar Dr Aminu Magashi Garba ta ci gaba da shirin bada tallafin magunguna duk karshen wata ga marasa lafiya a asibitin kwararru...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta kama wani ɗan kasuwa mai shekara 52, mai suna Ejiofor Emeka, a filin jirgin...
An samu sabon zaman tattaunawa tsakanin jami’an tsaro da tubabbun ƴan bindiga a fadin Jihar Katsina, inda aka samu tabbacin dakatar da hare-hare a ƙananan hukumomi...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU), ta sanar da fara yajin aikin gargaɗi na tsawon mako biyu a dukkanin jami’o’in gwamnati da ke Najeriya. Shugaban ASUU,...
Wata mata mai shekaru 43 ta shiga hannun ’yan sanda a ƙasar Ingila bisa zargin kashe ’ya’yanta guda biyu a cikin gidansu da ke kan titin...
Shuwagabannin kafofin yada labarai na Kano (Heads of Media Forum) sun bukaci al’umma da su tabbatar sun yi rijistar katin zabe, don inganta dimokuradiyya. Shugaban kungiyar,...
Hukumar Kare Hakkokin Mata da Yara ta Jihar Legas, wato Domestic and Sexual Violence Agency (DSVA), ta bayyana cewa aƙalla ‘yan mata 2,213 ne suka fuskanci...
Farashin gas ɗin girki ya yi tashin gwauron zabo a fadin Najeriya, lamarin da ya tilasta wa gidaje da dama komawa amfani da itace wuta da...
Shugaban ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu, zai bar Abuja ranar Lahadi, 12 ga Oktoba, zuwa birnin Rome na ƙasar Italiya domin halartar taron shugabannin ƙasashen Aqaba...
Tawagar ‘yan wasan Nijeriya tayi saukar gaggawa a ƙasar Angola bayan fashewar gilashin jirginsu. Lamarin ya faru da yammacin yau Asabar, inda rahotanni suka bayyana jirgin...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Ebonyi ta kama wani mutum mai suna Chukwuma Onwe bisa zargin sayar da jaririnsa mai kwanaki biyar da haihuwa kan naira...
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yafe wa Maryam Sanda, wadda aka yanke wa hukuncin kisa a shekarar 2020 bisa laifin kashe mijinta, Bilyaminu Bello. Maryam...
Hukumar Kiyaye Haddura ta Ƙasa (FRSC) ta tabbatar da cewa mutum 10 sun mutu, yayin da wasu 11 suka jikkata a wani mummunan haɗarin mota da...
DAGA ZUBAIRU LAWAL, KEFFI Taron rabon tallafi da Ministar Harkokin Mata ta Tarayyar Najeriya, Hajiya Iman Suleiman Ibrahim, ta shirya a ranar Juma’a domin al’ummar shiyyar...
Wani Likitan ƙwaƙwalwa a Asibitin Neuropsychiatric Aro, a Abeokuta, Jihar Ogun, Dokta Emmanuel Abayomi ya ce kimanin mutane miliyan 60 ne ke fama da taɓin hankali...