Sheikh Ibrahim Khalil, fittacen malamin addinin Musulunci kuma shugaban majalisar malamai a Kano, ya bayyana cewa ya fi dacewa malamai su shiga harkokin siyasa maimakon ci...
Rundunar ‘yan sanda ta sanar da kama wasu mutane hudu da ake zargi da hannu a ayyukan fashi da makami a Jihar Kaduna, tare da kwato...
‘Yan bindiga sun kai hari wani gidan marayu a Jihar Kogi da ke arewa ta tsakiyar Nijeriya, inda suka yi garkuwa da ɗalibai 23 a wani...
Al’ummar garin Gwangwan da ke karamar hukumar Rogo a Jihar Kano sun bukaci Gwamnatin Jihar Kano da ta gaggauta daukar matakin gyara gadar da ta lalace...
Jakadan ƙasar Saudiyya a Najeriya, Yousef Al-Balawi, da shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, sun gana domin ƙarfafa dangantarkar kasuwanci. Kamfanin dillancin labarai na ƙasa (NAN)...
Ƙungiyar PRP Vanguard Akida ta zargi wani ɓangare na jam’iyyar People’s Redemption Party (PRP) da yunƙurin karkatar da manufofinta daga asalin akidar kare muradun talakawa, tana...
Wasu da ake zargin ‘yan daba ne sun kai hari a kasuwar sayar da wayoyi ta Farm Center da ke jihar Kano a tsakar rana, lamarin...
Majalisar Tuntuba ta Masu Ruwa da Tsaki ta Karamar Hukumar Garko ta yi kira ga jam’iyyun siyasa da su fifita cancanta, mutunci, da kuma tarihin da...
Gwamnatin tarayya za ta ƙaddamar da sabon tsarin tantance littattafan da akekoyarwa a makarantun firamare da ƙananan makarantun sakandare da manyan makarantun sakandare a Nijeriya” Cikin...
Marasa lafiya na ci gaba da fuskantar matsananciyar wahala a asibitocin gwamnati, inda suke shafe dogon lokaci kafin samun damar ganin likita a Najeriya Binciken da...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da kammala shirye-shirye domin gudanar da bikin Ranar Ma’aikata ta shekarar 2026 cikin tsari mai kyau. Shugabar Ma’aikatan Gwamnatin jihar, Hajiya...
Mutane biyu sun mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya afku a hanyar Bypass da ke Kaduna, kusa da yankin Sabuwar Fanteka. Ammasco Radio ta...
Rahotanni daga Al Jazeera sun bayyana cewa an kashe Ministan Tsaron ƙasar Mali, Sadio Camara, a wani hari da ake zargin ‘yan ta’adda ne suka kai...
Daga Abbati Bako, Masani a Dabarun Siyasa da Sadarwa, Tsohon Dalibin Jami’ar Kent, UK_ Akwai wata ƙa’ida da ba a rubuta ba a siyasar Ƙasashen...
Shugaban Ƙasar Amurka, Donald Trump, tare da Mataimakinsa, JD Vance, sun tsallake rijiya da baya a wani harin bindiga da aka kai a wurin taron da...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya EFCC ta kama wani ɗan asalin ƙasar Kamaru mai suna Bekono Eric bisa zarginsa da aikata damfarar...
Sanata mai wakiltar Kogi ta tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan, ta ce ba za ta biya diyyar Naira biliyan 1 ga tsohon gwamnan jihar ba, Yahaya Bello. Kotun...
Babban Jami’in lafiya a matakin farko na Jihar Kano, Nasiru Abdulhamid, ya bayyana cewa kusan kashi 85 cikin 100 na mace-macen da cutar zazzabin cizon sauro...
Aminu Abdullahi Ibrahim Abin da ya faru a Kano ya zama dole ya bata ran duk wanda ke girmama mutunci, al’ada, da kuma mutuncin mata. Lamarin...
Babban Jami’in lafiya a matakin farko na Jihar Kano, Nasiru Abdulhamid, ya bayyana cewa rashin tsaftar muhalli na taka muhimmiyar rawa wajen ƙara yawaitar cutar zazzabin...