Rundunar ’yansandan Jihar Kano ta ce ta ceto wani ƙaramin yaro mai shekara biyu da aka sace a jihar, tare da kama mutane uku da ake...
Tsohon Shugaban karatu daga gida na National Open University of Nigeria, Farfesa Abdalla Uba Adamu, ya sanar da yin ritaya daga aiki a Jami’ar Bayero ta...
Tsohon gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa rashin kulawa da aka yi wa Masu Buƙata ta Musamman ne ke haddasa yawaitar mabarata a...
A Jihar Filato da ke tsakiyar Najeriya, wasu fusatattun Matasa sun kashe mutane uku ta hanyar ƙona su da ransu, bayan zargin su da hannu a...
Ƙungiyar Nigerian Academy of Engineering (NAE) ta bai wa fitaccen attajirin Afirka, Aliko Dangote, lambar girmamawa ta Honorary Fellow, domin yabawa gudummawar da ya bayar wajen...
Mutum guda ya rasa ransa bayan wata tankar mai dauke da fetur ta murkushe wani Adaidaita Sahu da ke tsaye a yankin Oke Ado da ke...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta kama tsohon shugaban bankin Skye Bank , Tunde Ayeni, bisa zargin aikata badakalar kuɗi mai yawa....
Matsalar rashin wadataccen ruwan sha na ci gaba da tsananta a wasu sassan Jihar Kano, musamman a wannan lokaci na tsananin zafi, lamarin da ke jefa...
A wannan Jumma’a ake gurfanar da sojoji 36 da ake zargi da yunkurin juyin mulki ga Shugaban Najeriya Bola Tinubu, gaban Kotun Soji na musamman a...
Wani jirgin sama dauke da fasinjoji ya kauce daga kan titin sauka a filin jirgin saman Mandera da ke arewa maso gabashin Kenya a ranar Juma’a,...
Wani hari da wasu ‘yan bindiga da ba a tantance ko su waye ba suka kai a ƙaramar hukumar Rogo ta Jihar Kano ya yi sanadiyyar...
Attajirin ɗan kasuwa na Afirka, Aliko Dangote, ya bayyana shirinsa na gina wani sabon matatar mai mai ƙarfin tace ganga 650,000 a rana a yankin Gabashin...
Wasu ‘yan ta’adda a ƙarƙashin jagorancin Mai Rasha sun ƙone gidan wani basarake a garin Yankuzo, Babangida Hamza, a ƙaramar hukumar Tsafe a jihar Zamfara a...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta bayyana cewa sama da kashi 70 cikin 100 na manyan laifukan da ake aikatawa a jihar na da alaƙa da...
Shugaban Amurka Donald Trump ya ba da umarnin cewa a harbe duk wani jirgin ruwan Iran da aka kama yana dasa nakiya a mashigar ruwa ta...
Dakarun Rundunar Operation HADIN KAI sun kai jerin farmaki na musamman ta sama, inda suka kashe mayakan ISWAP fiye da 30 tare da tarwatsa hanyoyin samun...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta kammala shirye-shiryen yin auren zawarawa ga mutum 1,500 karkashin shirin tallafin jin ƙai da ta kira “Auren Gata”. Mataimakin babban...
Hukumar kwallon kafa ta kasar Italiya ta yi watsi da tayi da shugaban Amurka Donald Trump ya yi mata, na ganin ta maye gurbin Iran a...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya nemi Majalisar Dattawa ta amince ya karɓo bashin dala miliyan 516 domin gudanar da aikin gina babbar hanyar Sakkwato zuwa...
Rundunar haɗin gwiwar sojin Najeriya ta Operation Hadin Kai (OPHK) ta ce ta dakile wani hari da ’yan ta’adda suka kai a yankin Kukareta da ke...