An rantsar da Murtala Sule Garo a matsayin sabon mataimakin gwamna Kano a ɗakin taro na Africa House dake gadar gwamnatin Kano.
Akalla ‘yan majalisar wakilai 17 sun sauya sheƙa daga jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) zuwa Nigerian Democratic Congress (NDC), a wani sabon salo na sauye-sauyen siyasa...
A yau 5 ga watan Mayu 2026 tsohon Shugaban Kasa Marigayi Umaru Musa ’Yar’adua ya cika shekaru 16 da rasuwa. Tsohon shugaban ya rasu ne a...
Shugaban rukunin jami’o’in MAAUN, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya bayyana rasuwar tsohon wakilin VOA kuma fitaccen ɗan jarida, Saleh Shehu Ashaka, a matsayin babban rashi ba...
Daga Comrade Abbas Ibrahim Yayin da Jihar Kano ke tunkarar wani muhimmin mataki a harkokin siyasa na Babban Zaɓen 2027, bukatar daukar matakan da suka...
Wata Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya kan wani mutum mai suna Abdulaziz Umar, bayan samun sa da laifin kashe Mubarak...
Daba a harkokin siyasa ta dade tana zama wata babbar barazana ga zaman lafiya da tsaro a Jihar Kano, inda ake yawan amfani da matasa a...
Duk da cewa gwamnatin Jihar Kano ta bullo da tsarin kula da lafiyar mata masu juna biyu kyauta, wani bincike ya bankado yadda wasu asibitocin gwamnati...
A yau Litinin, 4 ga watan Mayu, 2026, an cika shekaru 24 cif da aukuwar mummunan hatsarin jirgin sama a unguwar Gwammaja da ke birnin Kano—ɗaya...
Wani jigo a ƙungiyar ADA mai neman rajista a Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), Dr. Umar Ardo, ya yi barazanar gurfanar da jam’iyyar...
Hukumar kula da ƙananan yara ta Majalisar Ɗinkin Duniya, UNICEF, ta bayyana cewa jihohin Jigawa, Kano da Katsina ne ke sahun gaba a Najeriya wajen yawan...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, wato National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA), ta sake cafke wasu dattawa biyu masu shekaru 83...
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta kai wani samame mai ƙarfi a jihar Katsina, inda ta lalata wata muhimmiyar maboyar ‘yan bindiga tare da kashe...
Wasu makiyaya Fulani mazauna Rugar Waja da ke yankin Fagam a ƙaramar hukumar Gwaram, jihar Jigawa, sun zargi Hakimin Fagam, Alhaji Auwalu, da tauye musu haƙƙoƙinsu...
Wani bincike mai zurfi ya bankado cewa yaduwar haramtattun makamai a Najeriya ta kai sama da miliyan biyar, abin da ke ƙara tsananta matsalolin tsaro a...
Tsohon gwamnan Kano, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya koma jam’iyyar NDC a hukumance tare da karɓar katin zama mamba. Sauya shekar tasu na zuwa ne a daidai...
Dr. Muhammed Musa Zango, wanda aka fi sani da Fatah, ya ayyana kudirinsa na tsayawa takarar Sanatan Kano ta Tsakiya a karkashin jam’iyyar APC, gabanin babban...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce har yanzu bai yanke hukunci na karshe kan makomarsa ta siyasa ko ta magoya bayansa ba, duk...
DAGA ABBA ANWAR Idan har babban titin Kaduna na Eastern Bypass, da a ka fara tun shekarar 2002, da babban titin Abuja-Lokoja, da a ka fara...
Sakataren Gwamnatin Jihar Kano (SSG), Alhaji Umar Faruk Ibrahim, ya ce bincike ya tabbatar da cewa kamfanonin bada bashi ne suka cire sama da Naira biliyan...