A daidai lokacin da zaben shekarar 2027 yake kara karatowa a Nijeriya. Kungiyar magoya bayan Tinubu Da Uba Sani dake yankin Arewacin Nijeriya reshen Jihar Kaduna,...
Kotu a Kano yanke wa wani dillalin miyagun ƙwayoyin da ake kira Jonathan Nuhu, mai shekara 45 da ke ƙauyen Kanke a Jihar Filato, hukuncin zaman...
Masu ruwa da tsaki a bangaren hada da rarraba magunguna sun yi gargadin cewa rikicin da ke kara kamari a yankin Gabas ta Tsakiya na iya...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya taya al’ummar Musulmi murnar bikin ƙaramar Sallah, tare da kira gare su da su ƙara ƙaimi wajen nuna kishin ƙasa...
Wani alƙali a ƙasar Amurka ya bai wa gidan rediyon Amurka (VOA) umarnin dawowa bakin aiki. Alƙalin ya ba da umarnin dawo da ma’aikata sama da...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa NDLEA ta sanar da kama kunshi 510 tabar wiwi tare da cafke wani mutum a Jihar...
A jihar Sakkwato da ke arewacin Najeriya, Wani malamin addinin Musulunci mazaunin Sakkwato, Sheikh Musa Lukuwa, ya jagoranci mabiyansa wajen gudanar da Sallar Idi a ranar...
Hukumomi a jihar Adamawa sun kama wani matashi da ake zargi da shiga asibiti yana bai wa marasa lafiya kayan maye a ɓoye. Rahotanni na nuna...
Rahotanni daga Nijeriya na cewa sojin ƙasa da na saman Nijeriya sun yi nasarar kashe ‘yanta’adda aƙalla 61 a garin Malam Fatori da ke jihar Borno...
A jihar Kano, muhawara na ci gaba da ƙara zafi kan matakin da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ɗauka na sauya sheƙa daga jam’iyyar New Nigeria...
Jam’iyyar Labour Party ta bayyana cewa za ta gudanar da Zaben fitar Gwani na shugaban ƙasa na cikin gida ranar 23 ga Mayu, 2026, a...
Mutum ɗaya ya rasu, wasu uku kuma sun ji rauni mai tsanani sakamakon rikicin da ya barke tsakanin ƙungiyoyin ’yan daba biyu a Jihar Kano, rahoton...
wata gobara da ta tashi a yankin Gaida da ke kusa da Fatima Bread a ƙaramar hukumar Kumbotso dake Jihar Kano, ta ƙone gidaje uku tare...
Sanatan mai wakiltar Borno ta Kudu, Ali Ndume, ya zargi gwamnatin tarayya da sakaci wajen magance matsalar tsaro, yana mai cewa hankalinta ya fi karkata kan...
Mutane biyu ne suka mutu bayan da wani ƙaramin jirgin sama ya yi hatsari sannan ya kama wuta kusa da filin wasa na wata makaranta a...
Hukumar ƙwallon ƙafa ta Afirka CAF ta kwace kofin zakarun nahiyar Afirka na 2025 daga ƙasar Senegal, tare da bai wa Morocco nasarar zama zakarun gasar....
Rahotanni daga Jihar Kwara na cewa wasu da ake zargin mayaƙan Boko Haram ne sun buƙaci a biya su kuɗin fansa har naira biliyan 3.52 domin...
Shugaban ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya umarci dukkan masu riƙe da muƙaman siyasa a ƙarƙashin gwamnatinsa da ke da niyyar tsayawa takara a zaɓukan shekarar...
Kungiyoyin goyon bayan jam’iyyar APC guda dubu ɗaya da ɗari biyar (1,500) da aka yi wa rajista sun amince da marawa shirin Renewed Hope Network (TRN)...
Malamai sun ce bisa nassi an fara Zakkar Fidda-kai bayan hijirar Annabi Muhammad SAW da shekara biyu, wato a shekarar da aka wajabta Azumin Ramadan, saboda...