An samu nasarar ceto wani ƙaramin yaro mai shekara uku bayan ya faɗa cikin wata rijiya mai zurfin mita 18 a garin Shmarakh, da ke yankin...
Tawagar kai ɗaukin gaugawa ta jami’an ’yan sandan jihar Zamfara da aka tura a ƙauyen Lilo da ke gundumar Wonaka a cikin ƙaramar hukumar Gusau sun...
Wani mutum a gabashin ƙasar Indiya ya ce wahala da yake sha wajen neman cire kuɗin ƴar’uwarsa da ta mutu daga banki, ta tursasa masa zaƙulo...
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta sanar da daukar mataki ladabtarwa kan harbe-harben da ya faru a ranar 26 ga watan Afrilun bana a garin Effurung na...
Kotun Kolin Nijeriya ta tabbatar da shugabancin David Mark na Jam’iyyar ADC inda ta soke umarnin da Kotun Daukaka Ƙara da ke Abuja ta bayar a...
Majalisar Zartarwa ta jihar Kano ta amince da kashe sama da Naira biliyan 61 domin aiwatar da ayyuka daban-daban da suka shafi ci gaban al’umma a...
Wani ɗan yawon buɗe ido ɗan ƙasar Jamus mai shekaru 57 ya rasu bayan da maciji ya cije shi a yayin da yake kallon wasan masu...
Wata gobara da ta tashi da sanyin safiyar Talata ta yi barna a wani gini mai hawa biyu da ke Titin Airport, a Ƙaramar Hukumar Fagge...
Sojojin Najeriya sun kashe a kalla ‘yanta’adda 18 tare da lalata wasu sansanonin ‘yanta’adda da dama a farmakan da aka tsara kai wa a fadin jihar...
mazauna ƙauyuka sama da 30 da ke yankin Mada a Jihar Zamfara, sun tsere daga muhallansu sakamakon fargabar hare-haren ’yan bindiga da ke ƙaruwa a yankin....
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Juma’a mai zuwa a matsayin ranar hutu ga ma’aikata a fadin ƙasar, domin bikin Ranar Ma’aikata ta Duniya. Sanarwar ta fito...
Wata Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta hana Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) amincewa ko shiga kowane taro a jihohi da kwamitocin da...
A Jihar Kano kimanin mutane dubu biyar daga yankunan Kubaraci da Tsauni Kasuwar Gemu Fulani dake ƙaramar hukumar Madobi sun gudanar da zanga-zangar lumana, domin nuna...
Harin da wasu da ake zargin ’yan daba masu alaƙa da siyasa suka kai Kasuwar Siyar Da Wayoyi Ta Farm Cente da ke Kano ya janyo...
Allah Ya yi wa tsohon Shugaban Hukumar Tsara Birane ta Jihar Kano (KNUPDA), TPL Alhaji Isyaku Mukhtar Kura rasuwa a daren ranar Talata, kamar yadda majiyoyi...
Aƙalla mutane biyu sun rasa rayukansu, yayin da wasu biyar suka jikkata a wani hatsarin mota da ya auku a yankin Obere da ke kan hanyar...
Mazauna ƙauyen Kurawa da ke Ƙaramar Hukumar Sabon Birni a jihar Sakkwato sun shiga halin fargaba sakamakon ɓarkewar cutar Sankarau, wadda ta yi sanadiyyar asarar rayuka...
Shugaban Gwamnatin Jamus, Friedrich Merz, ya bayyana cewa bai ga wata takamaimiyar dabara da Amurka ta riƙe ba domin fitar da kanta daga yaƙin da take...
Jita-jitar cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na shirin fara karɓar haraji ga masu amfani da na’urorin hasken rana (solar) ta bazu a kafofin sada zumunta,...
Jami’an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) reshen Jihar Edo ta sanar a ranar Litinin cewa ta kama magungunan, ciki har da...