Ƙungiyar Kwankwasiyya ta yi Allah-wadai da kalaman da Asari Dokubo ya yi kan jagoranta, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, tana mai cewa kalaman na cike da rashin...
Gwamnatin sojin Jamhuriyar Nijar ta dakatar da ayyukan ƙungiyoyi masu zaman kansu guda 2,900, daga cikin jimillar ƙungiyoyi 4,700 na gida da na waje da ke...
Aƙalla mutane 12 ne suka mutu yayin da wasu kusan 38 suka jikkata sakamakon wata gobara da ta tashi bayan fashewar tankar mai a jihar Cross...
Kungiyar One Kano Agenda ta yabawa Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, bisa naɗin Murtala Sule Garo a matsayin Mataimakin Gwamna, tana mai cewa matakin na...
Tsarin kiwon lafiya a Najeriya na kara fuskantar kuma baya, bayan wani rahoto ya nuna cewa dubban likitocin kasar na ci gaba da barinta zuwa kasashen...
Ƙungiyar Nigerian Democratic Working Group (NDWG) ta bayyana goyon bayanta ga naɗin Hon. Murtala Sule Garo a matsayin wanda aka zaɓa domin zama Mataimakin Gwamnan Jihar...
Rikicin da ya ɓarke tsakanin Amurka da Israila a kan Kasar Iran tun cikin watan Fabrairu, 2026 na ci gaba da haifar da tasiri a rayuwar...
Gwamnan Kano ya miƙa sunan Honourable Murtala Sule Garo domin tantance shi a zauren majalisar dokokin jihar Kano, a matsayin mataimakin gwamna. Wannan na ƙunshe ne...
Honarabul Sani Sha’aban ya janye daga neman takarar kujerar Sanata a shiyyar Kaduna ta Arewa, inda ya bayyana goyon bayansa ga Kakakin Majalisar Wakilai, Honarabul Tajuddeen...
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Cross River ta fara nema da bin sahun mutanen da suka yi mu’amala da wani dan kasar China da aka kwantar a...
Wani hari da rundunar sojin sama ta Nijeriya, NAF ya halaka tarin ’yanta’adda a dajin Sambisa da ke yankin arewa masu gabashin kasar, inda yake da...
Dai-dai lokacin da ake fuskantar ƙarancin man jirgi a Najeriya, har ma kamfanonin jiragen sama su ka yi barazanar dakatar da ayyukansu, ko kuma ruɓanya kuɗaɗen...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars ta fuskanci hukunci daga mahukuntan NPFL bayan wasu abubuwa da suka faru a wasan da ta karɓi bakuncin Rivers United...
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta tabbatar da rasuwar wasu maniyyata aikin Hajjin bana su biyu a wani mummunan hatsarin mota da ya auku...
Hukumar Gudanar da Jarrabawar Shiga Makarantun Gaba da Sakandire (JAMB), ta fitar da sakamakon ɗaliban da suka rubuta jarabawar Unified UTME a ranar Litinin, 20 ga...
Wata Mahaifiya mai suna Oluwasola Victoria Adebayo ta rasu a wani yanayi mai tayar da hankali yayin da take jiran ‘yarta da ke rubuta jarrabawar shiga...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta ƙasa (JAMB) ta sanar da fitar da ƙarin sakamakon jarrabawar UTME ta shekarar 2026, yayin da ake ci gaba...
An haramta wa ‘yan ƙabilar Igbo nada muƙaman sarautar “gargajiya” a wajen Nijeriya. Matakin hakan ya biyo bayan takaddamar da ta barke kwanan nan kan nadin...
Babban Hafsan Tsaron Nijeriya, Janar Olufemi Oluyede, ya yaba da irin gagarumin goyon bayan da Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ke bai wa rundunar Operation Fansan...
Wasu da ake zargin ‘yan garkuwa da mutane ne sun kashe direban wata motar haya tare da sace fasinjojinta a wani hari da suka kai a...