DAGA MUHAMMAD D MUHAMMAD ZAHRADEEN Wani matashi ya makure mahaifinsa mai shekara 90 ya kashe shi saboda katin cirar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani ma’aikacin Karamar Hukumar Zariya ya tsallake rijiya da baya a lokacin da wani dan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Jam’iyyar NNPP mai kayan marmari, ta maka Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar lafiya ta duniya ta ce Najeriya ce kasar da ta fi kowacce yawan...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MUHMD Hukumar Tsaro ta DSS ta ce ta kama kayayyakin da suka hada da kakin sojoji da...
YASIR SANI ABDULLAHI An jawo hankalin ma’aikatar ilimi ta jihar Kano kan wata jita-jita da ake ta yadawa cewa an tsawaita...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani dalibi a shekarar karshe a fannin likitanci da tiyata a Jami’ar Usmanu Danfodiyo da ke Sakkwato,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta ce tana haɗa kai da jami’an tsaro domin tabbatar da ingantaccen tsaro a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Fitaccen mawaƙin Hausa na zamani, Ado Isa Gwanja ya ce a halin yanzu babu abin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH An soke tare da ɗage harkokin wasanni a sassan Burtaniya sakamakon mutuwar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Yaki Da Yaduwar Cutar AIDS ta (ANASACA) ta Jihar Anambra, ta ce jihar ce...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar wasu yara uku a wani gini da...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAH Najeriya ta samu cinikin da ya kai Naira Tiriliyan 7.4 ga kasashen ketare a kashi na biyu na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, ya rattaba hannu kan dokar tilasta wa ’yan...
DAGA YASIR SA ABDULLAH Mataimakin Shugaban Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya ce Gwamnatin Tarayya za ta kashe Naira biliyan 21...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Kungiyar Kwallon Kafa ta Chelsea ta nada Graham Potter a matsayin sabon Kocinta don...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Rahotanni da su ke fito wa daga Masarautar Buckingham sun nuna cewa Yarima Charles ya zama Sarkin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bayan shafe shekara 70 tana mulki, Sarauniyar Ingila Elizabeth ta biyu ta rasu ranar Alhamis. Karin bayani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Jihar Sokoto kuma shugaban kungiyar gwamnonin babbar jam’iyyar adawa a Najeriya, PDP, ya ajiye mukaminsa na shugaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Kotun ɗaukaka kara ta Port Harcourt ta rage hukuncin ɗaurin shekaru 26 da wata babbar...