DAGA KHADIJA ABDULLAHI MUHMD ‘Yan bindiga sun yi garkuwa da matafiya da dama a kan babbar hanyar Benin zuwa Owo a karamar hukumar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayyar ta dakatar da shirin ƙarin harajin kiran waya sadarwa. Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki a...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wata Ƙungiya dake tallafa wa Ilimin ƴaƴa mata, GEP, ta yaba wa gwamnatin jihar Kano bisa amince wa...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya Dakta Daniel Okoh, ya umarci shugabannin Kiristoci da majami’un da ke fadin kasar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bankaɗo wasu kadarori 14 mallakar tsohon shugaban rundunar tattara bayanan sirri ta hukumar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Manchester United ta doke Arsenal 3-1 a wasan mako na shida na gasar Firimiyar Ingila da suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A yau ne Kungiyar masu dillacin man fetur na arewacin Najeriya suka fara yajin aiki, bayan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu takardu da BBC ta gani sun nuna yadda Tarayyar Turai ke duba yiwuwar daukar tsauraran matakai domin...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kotun kolin Kenya, a safiyar ranar Litinin, ta tabbatar da nasarar William Ruto a zaben shugaban kasar. Kotun...
Daga kabiru basiru fulatan Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA sun kama mutum takwas a wani kungurmin daji da ake zargi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana sa ran sanar da ministar harkokin wajen Burtaniya, Liz Truss a matsayin shugabar jam’iyya mai mulki...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An tsaurara matakan tsaro a wannan Litinin din a Kenya, yayinda ake sa ran kotun koli ta yanke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mawaki, Davido, ya lashe kyautuka biyu a gasar Headies karo na 15, da aka gudanar a Atlanta,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Hukumar kiyaye hadurra ta kasa FRSC, ta ce jami’anta ba su fara daukar wani nau’in...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sufeto-Janar na ƴan sanda, IGP, Usman Baba, ya tabbatar da cewa babu wata barazana...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan majalisar Dattawa mai wakiltar Kogi ta yamma a zauren majalisar Sanata Smart Adeyemi, ya gabatar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Al’ummar Hayin Taro-Taro da ke Makera Rigasa a Karamar Hukumar Igabi a Jihar Kaduna sun koka kan yadda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wani rahoton Fasaha da cibiyar SBM Intelligence suka fitar ya nuna cewa akwai aƙalla bindigu miliyan 6...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dakarun rundunar ‘yan sanda reshen jihar Katsina, sun kuɓutar da ɗan takarar majalisar jiha mai wakiltar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Alhaji Bashir Machina, dan takarar kujerar Sanatan Yobe ta Arewa a karkashin inuwar jam’iyyar APC a zaben...