Daga Yasir sani Abdullahi Fadar shugaban kasa ta mayar da martani a kan ikirarin da gwamnan jihar Binuwai Samuel Ortom ya yi, yayin hira da wata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Wata kotun majistare a jihar Kano ta aike da wata mata mai suna Hauwa Ibrahim gidan gyaran...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADENNI Tun a lokacin da take shekara bakwai, Liz Truss ta taɓa fitowa a matsayin firaiminista a wani...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gwamna Abubakar Sani Bello na Jihar Niger, ya ce al’ummomin da ke zaune kusa da madatsun ruwa da ke...
Matan Kannywood Sun Ziyarci Shugaban Hisbah A Kano Babban Kwamandan Hukumar Hisbah na Jihar Kano, Sheik Harun Ibn Sina Kungiyar Jarumai Mata A...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kafar yada labaran China ta rawaito cewa akalla mutane 46 ne suka mutu lokacin da wata mummunar girgizar kasa...
DAGA KA BASIRU FULATAN Akalla gawarwakin mutum 15 ne aka tsinta a kogin Ngadabul da ke Maiduguri, babban birnin Jihar Borno...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban bankin Najeriya CBN ya ce kasar ta samu ribar Naira biliyan 799.10 a bangaren albarkatun man fetur...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Fadar shugaban Najeriya ta karyata zargin da gwamnan jihar Benue da ke tsakiyar Najeriya ya yi na cewa wani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan ya bayyana yadda gwamnatinsa ta warware yajin aikin da Kungiyar Malaman Jami’o’i...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gwamnatin tarayyar Najeriya ta gayyaci shugabanni da iyayen jam’io’i, tare kuma da shugabannin gudanarwa na jami’o’in gwamnatin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Rundunar ‘yan sanda ta jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ta ce ta kubutar...
Daga Yasir sani Abdullahi Tsohon mataimakin shugaban kasar Nigeria Kuma Dan takarar shugabancin kasa a jam,iyyar PDP atiku abubakar ya,ce shugabancin Nigeria Sam Sam bana malalaci...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mai fafutuka kuma mai kiran ‘yan Najeriya, Deji Adeyanju, ya bayyana cewa jam’iyyar All Progressives Congress na shirin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata kotun majistare da ke Kano ta bada umarnin tsare wani mutum mai shekaru 37 a gidan gyaran...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babbar Kotur Tarayya da ke Abuja ta sake yin fatali da bukatar da lauyoyin dakataccen dan sanda, DCP...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun daukaka kara ta yi watsi da bukatar biyan Sunday Igboho naira biliyan 20 saboda asarar da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaba Muhammadu Buhari ya yi alwashin cewa ba zai bari wani mahaluki ya kawo katsalanda ba a zabukan 2023 da ke...
DAGA KABORU BASIRU FULATAN Ɗaruruwan ‘yan gudun hijira da ƴaƴansu a Najeriya sun ce sun shiga halin ka-ka-ni-ka-yi bayan hukumomi sun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotu a Kenya ta fara zaman sauraron karar zaben shugaban kasa da ke kalubalantar sakamakon zaben 9 ga...