DAGA KHADIJA ABDULLAH MUHMD Hukumar abinci da ayyukan gona ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce farashin kayan abinci ya sauka cikin...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Kungiyar kasashe masu karfin tattalin arziki ta G7 ta takaita farashin man fetur da suke saya daga...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADINNI Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ta gidaya sabuwar dokar biza ga ‘yan Najeriya da ke son shiga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutum shida ne suka mutu a wani sabon hari da ‘yan bindiga suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Hisbah ta jihar Kano da ke arewacin Najeirya ta ce ta fara kama mabaratan da ke yawo a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Ahmad Mohammed Makarfi ya ce mafiyawan lamurra sun tabarbare a karkashin mulkin jam’iyyar APC....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A farkon watan Almuharram ne fitaccen malamin addinin Musuluncin nan, kuma jigo a Darikar Tijjaniyya a Najeriya, Sheikh...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Biyo bayan karar da dan takarar kujerar majalisar wakilan tarayya na jam’iyyar PRP a zaben cike...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An kama jami’an lafiya uku a kasar Senegal kan zargin sakaci da aiki bayan mutuwar wata mai jego...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Juma’a ne aka cika kwanaki 200 cif, da fara yajin aikin da kungiyar malaman...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce ta ceci rayuka da dukiyoyi 91 da kudinsu ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya kafa tarihin zama mutumin da ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Wani yaro mai shekara hudu ya je makaranta dauke da bindigar gaske, makare da albarusai a cikinta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Darajar kudin dala ta karu a tsakanin kasashen duniya, inda ta kai adadin da ba ta taba...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasan gaba na Super Eagles Umar Sadiq, ya koma kungiyar Kwallon kafa na Real Sociedad. Kawo yanzu ba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Rundunar Sojin Najeriya mai yaki da ‘yan fashin daji a jihar Kaduna ta ce ta kashe wasu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kudancin Pakistan na fuskantar barazanar karin ambaliyar ruwa a yayin da ruwa ke gangarowa daga kogin Indus wanda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon gwamnan jihar Kano, Ibrahim Shekarau a ranar Alhamis ya kare matakinsa na ficewa daga jam’iyyar New Nigeria...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Manchester United ta ci wasa na uku a jere a Premier karkashin sabon mai horas da kungiyar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar EFCC ta kama kakakin majalisar dokokin jihar Ogun, Olakunle Oluomo a filin jirgin sama na...