DAGA YASIR SANI ABDULLAH Wani matashi dan shekara 25 mai suna Ammar Ibrahim ya nutse a wani kogi a kauyen Tattarawa da ke Ƙaramar Hukumar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mutanen wasu yankuna a jihar Nasarawa a arewa ta tsakiyar Najeriya sun ce zaman ɗar-ɗar da rashin tabbas...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ‘Yan yawon bude ido hudu ‘yan kasar Jamus da matukinsu dan Afirka ta Kudu sun mutu a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH An kammala aikin ceto a wajen da wani bene mai hawa uku ya rushe a kasuwar beirut...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Katsina ta tabbatar da mutum hudu da suka kamu da cutar kyandar biri, inda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ginin bennen Mai Hawa biyu ya fado inda ya danne mutane da Dama daba’a kididige adadinsu. ...
Daga yasir sani Abdullahi Rundunar Sojin Nigeria sunyi nasarar kashe Wani Dan ta,adda Daya 1 tare da kame wasu guda uku a jahar Kaduna Jaridar daily...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Chelsea za ta kara dagewa wajen ganin ta yi nasarar sayo Pierre-Emerick Aubameyang, daga Barcelona, idan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta koka kan yadda ‘yan siyasar Najeriya ke kallon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rahotanni daga Ethiopia na cewa ana ci gaba da yaƙi a yankin Amhara da ke arewacin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Ministar Kudi da tsare-tsaren kasafi Hajiya Zainab Ahmed ta ce gwamnatin kasar za ta ciyo bashin naira Tiriliyan 11...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rahotanni daga gidan yarin Kuje mai matsakaicin tsaro da ke babban birnin Najeriya, Abuja na cewa an samu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ma’aikatar makamashi ta Faransa ta tabbatar da rahotannin da ke cewa ana tattaunawa tsakanin babban kamfanin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bashir El-Rufai, dan gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi kira da a soke kungiyar malaman jami’o’i, ASUU. ...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan harkokin majalisar wakilai, Nasir Baballe Ila ne ya bayyana hakan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An samu tashin gobara a gidan rediyon Eagle FM da ke Logokoma, Abuja, babban birnin tarayya, ranar Litinin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Wani ɗan Afirka ta Kudu da ya yi wata bajinta don kawai ya tabbatar da soyayyarsa ga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rikici ya ɓarke cikin jirgi tsakanin wasu matuƙa jirgin samaImage caption: Rikici ya ɓarke cikin jirgi tsakanin wasu matuƙa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu bata-garin matass sun kone ofishin Kungiyar ’Yan Uwa Musulmi (IMN) ta mabiya Shi’a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu ‘yan bindiga a jihar Zamfara sun yanke hannun wani mazaunin garin mai suna Samaila Muhammad. An kai...