Daga Yasir sani Abdullahi Kungiyar izala reshen babban burnin tarayyar Abuja ta dauki nauyin aurar da Yan mata 20 marayu da marasa galihu tare da Basu...
Daga Yasir sani Abdullahi Shugaban kasa nigeria muhammadu buhari ya Kara jadda,da aniyar gwamnatin sa na kawo Karshen matsolin tsoro da kasar.nigeria ke fuskanta Buharin ya,ce...
Daga idirs Hussaini Nguru Rundunar yan sandan Najeriya a Yobe ta kama sojoji da ake zargi da hannu a kisar...
Daga Kabiru basiru fulatan Lauyoyi a Ingila da Wales sun tsunduma yajin aikin makonni biyu, kan batun karin albashi da gwamnati...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hedikwatar rundunar Yan sanda da ke Abuja ta nada sabbin kwamishinonin ‘yan sanda zuwa jihohin Kano, Zamfara da...
Daga Khadija abdullahi muhmd Shugaban majalisar sarakunan gargajiya na Abuja babban birnin Najeriya ya amince da hukumar da ke yaƙi da...
Daga Kabiru Basiru Fulatan Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Ƙasa, NEMA, ta tabbatar da faɗowar tankin ruwa a kan mutane biyu...
Daga yasir sani abdullahi Kwararru a fannin kiwon lafoya sun ce an samu karuwar yaduwar cutar kyandar biri a Najeriya inda yanzu...
DAGA Muhammad Muhammad zahraddin Kwamishinan ƴan sanda na jihar Bauchi, Umar Sanda ya ce rundunar ta kama wani tsohon mai kula...
Daga Yasir sani. Abdullahi A yayin da babban mawakin siyasar...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya, NDLEA, ta ce ta kai samfurin A-kurkura, wani hade-haden ruwan saiwowi da wasu...
Daga Yasir sani Abdullahi Hukumomin kasar Somaliya a ranar Lahadi suka kawo karshen wani kazamin harin da aka kashe akalla mutane 20 tare da jikkata wasu...
Daga Khadija abdullahi muhmd Ma’aikatar Hajji da Ummara ta Saudi Arebiya ta ce, a cikin adadin mutanen da za su...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA, ta ce ambaliyar ruwa ta shafi gidaje 225 biyo...
By Muslim yunus Abdullahi The National Emergency Management Agency, NEMA, has said that flood affected 225 communities following heavy and prolong downpour...
Daga Yasir sani Abdullahi Zamu ban kado barayin Mai na kasa kuma za,a hukun ta su dai dai da abinda suka aikata cewar malam garba shehu...
Daga Muslim yunus Abdullahi Wani sabon salon yakin neman zabe da ’yan siyasa a Najeriya suka bullo da shi shi ne...
Daga Yasir sani Abdullahi Rahotanni daga unguwar dorayi babba dake cikin karamar hukumar gwale sun tabbatar da cewa wasu Yan shi,a sun kone Wani masallaci Shedun...
Daga Yasir sani Abdullahi Ƙungiyar malaman jami’a a Najeriya, ASUU, ta ce matakin da gwamnatin ƙasar ta ɗauka na ƙin biyan su albashi na lokacin yajin...
Daga yasir sani Abdullahi Gwamnatin jahar jigawa ta umarci a gaggauta rufe dukkan makarantu jahar bayan wani labari data samu Tuni dai dokar da akace ta...