DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Hisba ta Jihar Kano, reshen Ƙaramar Hukumar Dawakin Tofa ta kai wani sumame babbar Makarantar Sakandare ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Talatar da ta gabata ne dai Naira ta kara daraja idan aka kwatanta da dala a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar zabe ta Najeriya (INEC) ta ce ba ta karbi sunayen Shugaban Majalisar Dattawan kasar Ahmed Lawan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sojojin Najeriya na bataliya ta 195 sun ce sun kama mutane bakwai masu jigilar kai wa mayakan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gwamnatin Saudiyya ta bayar da taimakon magani da makwanci da ya kai na dala miliyan10 domin ga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dandalin sada zumunta na WhatsaApp ya ce ya kawo wasu sabbin tsare-tsare guda uku da za su karfafa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Chijioke Okoli, daraktan sashen noma da gine-gine na kasa (John Deere Brand) TATA Africa Services (Nigeria)...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Niyi Bandele, daya daga cikin fitattun daraktocin fina-finan masana’antar Kudancin Najeriya ta Nollywood, ya rasu. Daraktan ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ci gaba da kokarin da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ke yi na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ayayin da wasu kan iya ba da kudi masu yawa domin ganin sun samu haihuwar koda da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Tsohon shugaban kasar Najeriya na Goodluck Ebele Jonathan ya je kasar Kenya domin sa ido kan yadda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kafofin yaɗa labaran yankin gabashin Afirka sun gabatar da rahotanni na musamman akan zaɓen kasar Kenya, suna jaddada...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayyar Najeriya ta koka akan yawan adadin ɗanyen man fetur da take asararsa daga sace shi, da...
‘DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Basaraken ’yan kabilar Kanuri mazauna Kano, wato Mai Kanuribe, Mai Mustapha Lawan, ya ce akwai ’yan kabilarsu sama...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon Shugaban Amurka Donald Trump, ya ce jami’an Hukumar Binciken Manyan Laifuka ta FBI sun kai samame a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ya zuwa yanzu dai an samu mutane 157 da aka tabbatar sun kamu da cutar sankara 413 da...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kotu ta tsare wani magidanci da ya daure wata mata a sarka na tsawon mako biyu saboda...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kungiyar Harkar Musulunci ta Najeriya (IMN) ta mabiya Shi’a ta yi zargin cewa jami’an tsaro sun kashe mata...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yayin da babbar kungiyar ’yan adawar kasar Chadi ta bijire wa sulhu da gwamnatin sojin kasar, sauran kungiyoyin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Shirya Jarabawa ta Afirka ta Yamma (WAEC) ta ce kaso uku cikin hudu na...