DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Wani mutum mai suna Abdulfatai Olaganju mai shekaru 41 da ake zargi da satar akuyar makocinsa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Najeriya ta shiga sahun kasashen da lamuran tsaro ke ci gaba da tabarbarewa, yayin da shugaban...
DAGA SULAIMAN ADO AHMED Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya ce bai dace ba sam-sam kamfanonin mai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Chelsea ta fara tattaunawa da Barcelona kan batun daukar dan wasan tsakiya na Netherlands, mai shekara 25, Frenkie de Jong, wanda ake ta rade-radin cewa Manchester...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babbar kungiyar kiwon lafiya da ke bayar da lasisi ta jajirce cewa rijistar likitoci a Birtaniya ta bada lasisi ga...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Yarinya ƴar asalin jihar Kano mai shekaru 11, Saratu Garba Dan’Azumi, wacce take da baiwar lissafi, ta sami tallafin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ruwan sama da aka kwana 3 ana yi ya hana ɗaliban firamare zuwa makarantar har na tsawon...
Daga ishaq Khalid Rundunar ƴan sandan jihar Kano a arewacin Najeriya tana ci gaba da bincike kan abin da ya sa wata budurwa mai shekara 17...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin da kabiru basiru fulatan Yan bindigar da suka sace fasinjoji a jirgin kasar da ya tashi daga Abuja zuwa Kaduna a Najeriya...
Daga yasir sani Abdullahi Ɗan takarar Gwamna a jamiyyar PRP, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana cewa, nan bada jimawa ba zai kai ziyara ɗaukacin mazaɓun Kano...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi nasarar cafke wani mutum mai suna Abba Musa mazaunin unguwar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An yabawa rundunar sojin saman Najeriya bisa yakar yan ta’adda ta hanyar amfani da jirgin Super Tucano....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sifeta Janar na Yan sandan Najeriya ya gargadi masu shirya fina-finai a kasar da su...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Kotu a Amurka ta daure dan wata kungiyar bata-gari daga jihar Texas, wanda aka same shi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gwamnatin jihar Kogi da ke arewa maso tsakiyar kasar ta dakatar da mai martaba Sarkin Eganyi, Alhaji Musa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu mutum 82 zasu gurfana gaban kotu a Afirka ta Kudu ranar Litinin a kan zargin...
DAGA MUJAHID DANLAMI GARBA Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni ya tsayar da farashin takin zamani, samfurin NPK kan Naira dubu 13...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana zargin ‘yan kungiyar sintiri (vigilante) da kashe wani malamin makarantar allo a unguwar Dabai, da ke karamar...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Umarnin da Babban Sufeton ‘yan-sandan Najeriya ya bayar ga masu shirya fina-finai su daina amfani da kayan...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Likitoci sun yi nasarar raba wasu tagwaye ‘yan shekara uku ‘yan kasar Brazil da suke manne ta kai...