DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gargadi ’yan Majalisar Dokoki ta Kasa da...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnatin Najeriya ta kashe naira tiriliyan biyu wajen biyan kuɗin tallafin man fetur cikin wata shida na shekarar 2022, a cewar rahoton...
Daga muhammad muhammad zahraddin Jimillar mutum 164 ne suka rasu a Najeriya sakamakon cutar zazzaɓin Lassa tun daga watan Janairun 2022 zuwa...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumomi a Najeriya sun tabbatar da mutuwar wani ɗan ƙasar mazaunin Italiya inda aka zargi wani mutum...
Daga kabiru basiru fulatan Mahaifiyar Hanifa Abubakar, yarinya mai shekara biyar da malaminsu ya kashe, na so gwamnati ta gaggauta zartar wa...
Daga Kabiru Basiru fulatan Jirgin Emirates na Hadaddiyar Daular Laraba ya sanar da matakin rage zuwa Najeriya daga sau 11 a mako...
Daga Yasir sani Abdullahi A yayin da muka shiga sabuwar shekarar Musulunci 1444 Hijiriyya, GIZAGO ya yi nazari da tariya domin nusar da...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. An kawo karshen yakin zaben yan majalisu na kasar Senegal, zaben da za a yi gobe lahadi 31...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar kula da kiyayye hadura ta kasa a Najeriya ta ce mutum 2,292 ne suka mutu sakamakon haɗura...
Daga kabiru basiru fulatan An sauyawa dakin Ka’aba sabuwar riga wato Kiswah, da aka kashe dala miliyan 6.5 wajen ɗinkata a safiyar...
Daga kabiru basiru fulatan Wani Masanin tsaro kuma lauya, Bulama Bukarti, a ranar Juma’a ya ce kungiyar ta’adda ta Boko Haram ta...
Daga Kabiru Basiru fulatan Babban bankin Najeriya CBN, ya kwantar da hankula mutane kan fargabar da ake nunawa na karuwar...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar sojin hadin-gwiwa ta ‘operation Hadinkai’ a arewa maso gabashin Najeriya ta ce, ta mukushe wasu ‘yan ta’adda...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnan jihar Rivers kuma tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Nyesom Wike ya bayyana cewa Atiku...
Daga kabiru basiru fulatan Matsalar tsaro a Najeriya na daga cikin manyan kalubalen da suka dabaibaye kasar nan, inda ‘yan bindiga...
Daga khadijah Abdullahi muhmd Rahotanni na nuni da cewa wasu ƴan bindiga sun yi garkuwa da jaruman masana’antar finafinai ta Nollywood,...
Daga kabiru basiru fulatan Babban Hafsan Sojojin Kasa na Nijeriya, Laftanal Janar Farouk Yahaya a wani martani da ya mayar kan...
Daga Yasir sani Abdullahi Ministar Jinsi ta Ghana Sarah Adwoa Safo ta rasa aikinta bayan ta shafe fiye da shekara ba tare...
DAGA Kabiru Basiru fulatan Hukumomi a ƙasar Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa sun ce tawagogin aikin agaji sun ceto fiye da mutum ɗari takwas sakamakon...
Daga muhammad muhammad zahraddin Farashin tikitin jiragen sama a Najeriya ya yi tashin gwauron-zabi yayin da kamfanonin zirga-zirga ke fama da tsadar man...