DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Kano ta bankaɗo wata ma’ajiya da aka ajiye gurbataccen taki a Gunduwawa da ke Ƙaramar Hukumar Gabasawa....
DAGA YASIR SANI ABDULLAH An bayyana sunayen hafsoshin sojin Rundunar Tsaron Shugaban Kasa da ’yan bindiga suka kashe a Abuja. ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Kaduna ta bada hutun kwana biyu saboda mutanen jiha su garzaya ofisoshin zaɓe su yi katin zaɓe. ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Hukumar KAROTA ta kama wasu bata garin matasa da makamai da kuma kayan shaye-shaye a shatale-talen gadar Dangi da ke...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kotu ta bayar da belin Beatrice Ekweremadu, matar tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya Ike Ekweremadu a shari’ar da ake...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an Ƙaramar Hukumar Dambatta a jihar Kano, a jiya Litinin sun ce wata iska mai karfin gaske da ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH. Wasu ’yan daba sun kai hari unguwar Kurnar Asabe da ke Karamar Hukumar Dala a Kano, inda suka...
’DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN ’Yan bindiga sun kai hari tare da sace mutane da akalla mutum 36 a unguwar Keke B da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumomi a Jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya, sun ce sun fara rasa wuraren da za su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shahararren mawakin nan na Najeriya, Eedris Abdulkareem, ya raba asusun sa da ya yiwa laƙabi da GoFundMe ga masoya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta ba da umarnin tsare dakataccen Akanta-Janar na...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Za a gina cibiyar dashen hanta wadda babu irinta a fadin Afrika ta Yamma a Asibitin Koyarwa na...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Akalla mutum 30 sun kone kurmus yayin da wasu fasinjoji 12 kuma suka sami raunuka a wani mummunan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Ƙasa, NERC, da Hukumar kula da Kadarorin Gwamnati, BPE, sun amince da naɗin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC za ta gurfanar da tsohon Akanta Janar na Kasa Ahmed Idris...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu ‘yan bindiga sun hallaka ‘yan sanda 5 da wasu farar hula akalla 3 a yankin karamar hukumar...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Gwamnatin Najeriya ta ce tana duba yuwuwar hana amfani da babura domin dakile ayyukan masu satar mutane da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce za ta samar da kudin tallafin man fetur da ya kai naira tiriliyan 6.72 a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Kenya ta ce za ta kama tare da hukunta duk wanda aka samu yana sayar da fakitin garin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Shirya Jarrabawar shiga Makarantun gaba da Sakandire, JAMB, ta sanar da fitar da maki 140 a matsayin...