Daga khadijah Abdullahi muhmd Alkaluman hauhawar farashin kayayyaki a Zimbabwe sun yi tashin gwauron-zabi zuwa ninki biyu da rabi, wanda shi...
Daga Yasir sani Abdullahi Jami’an hukumar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta EFCC sun yi dirar-mikiya a kasuwar ‘yan canji da...
Daga kabiru basiru fulatan Jami’an tsaro sun yi shirin ko ta kwana a wasu muhimman wurare a cikin birnin Kano sakamakon...
Daga kabiru basiru fulatan A yau Juma’a ne wata Kotun Majistare da ke Ota a Jihar Ogun ta umarci wani matashi ɗan shekara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugabannin bagaren marassa rinjaye a Majalisar Wakilai ta Najeriya sun bi sahun takwarorinsu na Majalisar Dattawa, wajen bai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar gudanarwar kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afirka ta Yamma, ECOWAS ta shawarci dukkanin jami’ai da ma’aikatanta da su...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Mai Bai Wa Shugaban Kasa Shawara Kan Sha’anin Tsaro (NSA), Manjo Janar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar sojin kasa ta Najeriya ta yi wa wasu manyan hafsoshi da kwamandojinta sauyin wuraren aiki a abin da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Borno ta rufe sansanonin ’yan gudun hijra hudu, tare da raba wa mutane 11,000 da ke cikinta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Nan ba da daɗewa ba ƴan Nijeriya za su fara biyan harajin kashi 12.5 a kan kiran...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Everton ta yi wa Paris St-Germain magana kan kokarin sake dauko dan wasan tsakiya na Senegal Idrissa Gueye,...
DAGA MUJAHID DANLAMI GARBA Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) ta bukaci Poland ta kawo karshen wariyar da take nuna wa ‘yan ci-rani. Majalisar ta ce gwamnatin Poland...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Aƙalla ‘yan bindiga da gwamnatin Najeriya ke kira ‘yan ta’adda 30 ne jami’an tsaro suka kashe a Abuja babban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Kungiyoyin kare hakkin dan adam biyu sun shigar da ƙara a gaban kotun Paris kan Yarima Mohammed Bin Salman...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙasashen Najeriya da Nijar da Aljeriya sun saka hannu kan yarjejeniyar samar da bututun iskar gas ta cikin Sahara da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN . ‘Yan sandan Australiya sun cika da mamaki bayan gano gawarwakin wasu matan Saudiyya biyu a cikin wani gida a birnin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Muhammad Abacha, ɗan takarar gwamnan Jihar Kano a jam’iyyar PDP, tsagin Shehu Wada Sagagi, ya maka Sadeeq Wali,...
’Daga yasir sani Abdullah An shiga zulumi da yammacin ranar Alhamis, bayan wasu da ake zargin ‘yan tada kayar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta ce za ta kakaba wa gidan talabijin na Trust TV, mallakar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) ta tabbatar da kama wasu manyan...